Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tsula

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from tsular)

Noun

m

  1. ƙaramin rawayar biri.
  2. babur mai ƙaramin inji mai kama da keke.

Verb

  1. kwarara ko zubar ruwa da yawa musamman ruwan sama.
    Yau an tsula ruwa.