Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tukuɗi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from tukud'i)

Noun

m

  1. garin gero da akan sa wa kayan-yaji da sauran haɗe-haɗe don ango ya ci ya samu ƙarin gaba.
  2. geron da aka daka sama-sama aka dama da nono aka sha don maganin yunwa.
Contents