(Redirected from tukunyar)
Noun
f
- makai da aka gina da laka aka gasa don dafa abinci ko zuba ruwa.
- fasasshen dafaffen ƙwai.
- ramin da ake jiƙa baba cikinsa don rini.
- goshin jirgin ƙasa.
- tukunyar hanci, watau karan hanci.
- tukunyar taba watau lofe.
Google translation of tukunya
# (noun) pot <> tukunya;