(Redirected from ungozomar)
Noun
f
- mace wadda take taimaka wa mata wajen haihuwa da binne mabiyiya da yanke cibiya.
- A nan ne na haɗu da Shaidu da suka ba da kansu da son rai don su zo ƙasar, har da wasu ma’aurata daga Jamus waɗanda likitoci ne, tare da mataimakinsu, da kuma wata ungozoma daga ƙasar Switzerland. <> There I met other Witnesses who had volunteered to come, including a couple from Germany who were both physicians, their assistant, and a midwife from Switzerland.
- Ta yaya ungozoma biyu na Ibraniyawa suka nuna gaba gaɗi? <> How did two Hebrew midwives display courage?