Noun
Jam'i |
f
- ihu ko kuwa yayin da ake yin wani aiki.
- (verb) lack of ability, inability to do
- Kayi kwadayin yin abinda zai amfane ka, kuma ka nemi taimakon Allah kuma kada ka gaza.
Seek out that which benefits you, seek help only from Allah and never say you can't do it or give up. --hadith/seek_the_beneficial_lesson - "The BBC failed to critically approach Israel's claims, couldn't tell the story accurately, <> "BBC ta gaza yin binciken kwakwaf game da ikirarin da Isra'ila ke yi, ba ta bayar da sahihin labari,
- The current theory of how the Universe came into being can't explain the existence of the planets, stars and galaxies we see around us.
Ilimin da ake da shi a yanzu kan yadda sararin subhana ya samu ya gaza yin gamsasshen bayani kan yadda aka samar da duniyoyi da taurari da falaki da muke da su. --bbchausa verticals/106 why our Universe exists
- Kayi kwadayin yin abinda zai amfane ka, kuma ka nemi taimakon Allah kuma kada ka gaza.
- shorter than, less than.