More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:English lemmas (pid:11619) |
||
(4 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 8: | Line 8: | ||
#: ''Shahararren malamin yace ya zamo wajibi jama'a su yi na'am da rigakafin cutar ta Polio ganin yadda aka samu kawar da '''agana''' da ciwon barci. [http://www.voahausa.com/a/sheikh-dahiru-usman-bauchi-ya-roki-a-yi-na-am-da-rigakafin-polio/1669548.html]'' | #: ''Shahararren malamin yace ya zamo wajibi jama'a su yi na'am da rigakafin cutar ta Polio ganin yadda aka samu kawar da '''agana''' da ciwon barci. [http://www.voahausa.com/a/sheikh-dahiru-usman-bauchi-ya-roki-a-yi-na-am-da-rigakafin-polio/1669548.html]'' | ||
#: ''Tomorrow I want you to remind me about that medicine for preventing '''smallpox'''. Ina so ka tuna mani gobe zanchen maganin nan na hana '''mashashara'''.'' [https://books.google.com/books?id=XzhCAQAAMAAJ&pg=PA113&lpg=PA113&dq=mashashara+smallpox&source=bl&ots=2BDskKtGjO&sig=IqgOTpc-IKtjLujx9Lxr1eROfPY&hl=en&sa=X&ved=0ahUKEwj7ooeImOPQAhUELSYKHV2ZCd0Q6AEIHDAA#v=onepage&q=mashashara%20smallpox&f=false] | #: ''Tomorrow I want you to remind me about that medicine for preventing '''smallpox'''. Ina so ka tuna mani gobe zanchen maganin nan na hana '''mashashara'''.'' [https://books.google.com/books?id=XzhCAQAAMAAJ&pg=PA113&lpg=PA113&dq=mashashara+smallpox&source=bl&ots=2BDskKtGjO&sig=IqgOTpc-IKtjLujx9Lxr1eROfPY&hl=en&sa=X&ved=0ahUKEwj7ooeImOPQAhUELSYKHV2ZCd0Q6AEIHDAA#v=onepage&q=mashashara%20smallpox&f=false] | ||
#: ''Kodayake, ta bayyana cewa wannan lalurar ta fara ne kimanin shekara shida da suka wuce bayan ta yi fama da ciwon | #: ''Kodayake, ta bayyana cewa wannan lalurar ta fara ne kimanin shekara shida da suka wuce bayan ta yi fama da ciwon '''masassara'''.'' [http://aminiya.dailytrust.com.ng/index.php/abubuwan-al-ajabi/10182-tana-barci-akalla-sau-40-a-kullum] | ||
=== Synonyms === | === Synonyms === | ||
Line 15: | Line 15: | ||
=== See also === | === See also === | ||
*[[ƙabba]] | *[[ƙabba]] | ||
* [[chicken pox]] ([[farankama]]) | |||
[[Category:Medical]] | [[Category:Medical]] | ||
<!--begin google translation--> | |||
[[Category:English lemmas]] |
Latest revision as of 02:34, 15 March 2019
Noun
Jam'i |
smallpox f (usually uncountable, plural smallpoxes) <> cutar agana ko ciwon agana, mai fita, ciwon masassara/mashashara/masasara, 'yan rani.

- wata cuta ta ƙuraje da ta fi kama yara, takan sa cin-zanzana a fuska da tabbuna a jiki <> (pathology) An acute, highly infectious often fatal disease caused by Variola virus of the family Poxviridae. It was completely eradicated in the 1970s. Those who survived were left with pockmarks.
- The Europeans brought new diseases such as smallpox, measles, dysentery, influenza, syphilis and leprosy.
- Shahararren malamin yace ya zamo wajibi jama'a su yi na'am da rigakafin cutar ta Polio ganin yadda aka samu kawar da agana da ciwon barci. [1]
- Tomorrow I want you to remind me about that medicine for preventing smallpox. Ina so ka tuna mani gobe zanchen maganin nan na hana mashashara. [2]
- Kodayake, ta bayyana cewa wannan lalurar ta fara ne kimanin shekara shida da suka wuce bayan ta yi fama da ciwon masassara. [3]