More actions
No edit summary |
No edit summary |

(One intermediate revision by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
# [[fafata]], [[ɓarke]], [[yi]]. | ===Pronunciation=== | ||
* {{audio|En-us-raged.ogg|Audio (US)}} | |||
==Verb== | |||
{{verb|rage|rages|raged|raging}} | |||
# {{past tense and participle of|rage}} <> [[fafata]], [[ɓarke]], [[yi]], nuna jin [[haushi]]. | |||
##''Sixty years ago, a violent air battle '''raged''' over the skies of Los Angeles
Shekaru sittin da su ka wuce, an '''fafata''' yaki a sararin samaniyar Los Angeles. [http://hausadictionary.com/bbchausa_verticals/077-the-runaway-drone-that-caused-a-cold-war-air-battle]

| ##''Sixty years ago, a violent air battle '''raged''' over the skies of Los Angeles
Shekaru sittin da su ka wuce, an '''fafata''' yaki a sararin samaniyar Los Angeles. [http://hausadictionary.com/bbchausa_verticals/077-the-runaway-drone-that-caused-a-cold-war-air-battle]

##''12. (a) Why should we not be too quick to judge Jonah for sleeping as the storm '''raged'''?
12. (a) Me ya sa ba za mu yi saurin shar’anta Yunana don yana barci sa’ad da ake hadari?

| ##''12. (a) Why should we not be too quick to judge Jonah for sleeping as the storm '''raged'''?
12. (a) Me ya sa ba za mu yi saurin shar’anta Yunana don yana barci sa’ad da ake hadari?

Latest revision as of 07:27, 3 June 2019
Pronunciation
Audio (US) (file)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- The past tense and past participle of rage. <> fafata, ɓarke, yi, nuna jin haushi.
- Sixty years ago, a violent air battle raged over the skies of Los Angeles
Shekaru sittin da su ka wuce, an fafata yaki a sararin samaniyar Los Angeles. [1] - 12. (a) Why should we not be too quick to judge Jonah for sleeping as the storm raged?
12. (a) Me ya sa ba za mu yi saurin shar’anta Yunana don yana barci sa’ad da ake hadari? - As World War I raged, many Bible Students experienced vicious persecution and imprisonment.
Da Yaƙin Duniya na Ɗaya ya ɓarke, Ɗaliban Littafi Mai Tsarki da yawa sun fuskanci tsanantawa sosai kuma an jefa su cikin kurkuku. - As the fire raged on, the flames and intense heat killed more than 1,200 people and consumed some two billion trees.
Nan da nan, wutar ta yaɗu kuma ta ƙona itatuwa biliyan biyu ƙurmus. - In the midst of this growth, the Nigerian Civil War raged from 1967 to 1970.
Ko da yake an yi Yaƙin Basasa a Najeriya daga 1967 zuwa 1970, an sami ƙaruwa sosai a lokacin. - A war also raged on earth, one that tested the resolve of God’s people.
A sakamakon hakan, yaƙi ya ɓarke a nan duniya, wanda ya gwada imanin bayin Allah. - So as the civil war raged around us, the three of us felt that our consciences would allow us to take care of the sheep.
Yayin da ake wannan yaƙin basasar, mun ga cewa zuciyarmu ba za ta riƙa damunmu ba idan muna musu kiwon tumaki. - 3 Following the Kingdom’s birth, war raged in heaven, and then Satan was cast down to the earth.
3 Bayan da Mulkin ya soma sarauta, yaƙi ya ɓarke a sama kuma aka jefo Shaiɗan duniya. [2]
- Sixty years ago, a violent air battle raged over the skies of Los Angeles