More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 7: | Line 7: | ||
# [[tsamiyar marina|'''tsamiya'''r marina]]: rigar da aka sake shuɗawa bayan an yi mata ado da baƙi. {{syn|tsamiyar karofi}} | # [[tsamiyar marina|'''tsamiya'''r marina]]: rigar da aka sake shuɗawa bayan an yi mata ado da baƙi. {{syn|tsamiyar karofi}} | ||
# [[tsamiyar Madi|'''tsamiya'''r Madi]]: [[lahira]]. | # [[tsamiyar Madi|'''tsamiya'''r Madi]]: [[lahira]]. | ||
# [[silk]] | # [[silk]] | ||
[[Category:Hausa lemmas]] | [[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 11:19, 26 July 2019
Suna
f
- tamarind <> wata irin bishiya mai ƙananan ganye da 'ya'ya dogaye masu tsami da ake jiƙawa a yi kunu da ruwan ko a sha don magani.
- wata irin babbar riga da ake yi da saƙaƙƙun ƙore masu ɓaragen fari da ƙasa-ƙasa.
- wasu irin duwatsun wuya masu kama da launin 'ya'ya tsamiya.
- tsamiyar marina: rigar da aka sake shuɗawa bayan an yi mata ado da baƙi.
- Synonym: tsamiyar karofi
- tsamiyar Madi: lahira.
- silk