More actions
No edit summary |
|||
(17 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 7: | Line 7: | ||
baƙo ko mutumin da ba [[Balarabe]] ba ne, ko ƙabila da ba ta [[Larabawa]] ba. Misali a ma'ana da tauhidi ana cewa | baƙo ko mutumin da ba [[Balarabe]] ba ne, ko ƙabila da ba ta [[Larabawa]] ba. Misali a ma'ana da tauhidi ana cewa | ||
''Muhammadu ja'a bil ƙur'ani al'azim ɗariƙul huda ila kafatil Muslimina wa ila kafatil Arabi wal ajami'' | ''Muhammadu ja'a bil ƙur'ani al'azim ɗariƙul huda ila kafatil Muslimina wa ila kafatil Arabi wal ajami'' | ||
watau Muhammadu (S. A. W.) ya zo da Alƙur'ani mai girma, tafarkin shiriya ga dukkan Musulmi, da Larabawa da mu bebayi (watau. marasa bakin Larabci). | watau Muhammadu (S. A. W.) ya zo da Alƙur'ani mai girma, tafarkin shiriya ga dukkan Musulmi, da Larabawa da mu bebayi (watau. marasa bakin Larabci). | ||
Ajami tsarin rubutu ne na Hausa ta hanyar amfani da haruffan Larabci. Wannan rubutun ya samo asali daga lokacin da addinin Musulunci ya shigo kasar Hausa a karni na shida Miladiyya. Sai dai kuma, kasancewar kwayoyin sautin larabci sun bambanta da na Hausa musamman tagwan bakake irin su gy da ts, sai kowanne marubuci ya zamo ya na amfani da ta sa dabarar wurin rubutun ajami. Sakamakon haka, ajami ya ke da wuyar sha'ani har ma ake ma sa kirari da, gagara-mai-shi. [https://ha.wikipedia.org/wiki/Ajami] | |||
== Siffa (Adjective) == | == Siffa (Adjective) == | ||
[[ File:ajami hausa.png|thumbnail| via [http://www.omniglot.com/writing/hausa.htm] ]] | [[ File:ajami hausa.png|thumbnail| via [http://www.omniglot.com/writing/hausa.htm] ]] | ||
# Siffa tare da "rubutu", ''rubutun ajami.'' Rubutu da baƙaƙen Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko. Rubutun Hausa da haruffan Larabci. <> Hausa or another language other than Arabic written in Arabic script. | # Siffa tare da "rubutu", ''rubutun ajami.'' Rubutu da baƙaƙen Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko. Rubutun Hausa da '''haruffan Larabci'''. <> Hausa or another language other than Arabic written in '''Arabic script'''. | ||
=== Tarihi da Ma'anar Kalmar daga VOA Hausa na 15 Oktoba 2016 === | === Tarihi da Ma'anar Kalmar daga VOA Hausa na 15 Oktoba 2016 === | ||
Line 24: | Line 26: | ||
* https://en.wikipedia.org/wiki/Ajami_script | * https://en.wikipedia.org/wiki/Ajami_script | ||
* http://archive.aramcoworld.com/issue/201105/from.africa.in.ajami.htm | * http://archive.aramcoworld.com/issue/201105/from.africa.in.ajami.htm | ||
<html> | |||
<blockquote class="twitter-tweet"><p lang="en" dir="ltr">Thank ou <a href="https://twitter.com/EUinNigeria?ref_src=twsrc%5Etfw">@EUinNigeria</a> and <a href="https://twitter.com/BritishCouncil?ref_src=twsrc%5Etfw">@BritishCouncil</a> <br><br>COVID19 message in Ajami.<a href="https://twitter.com/AWTambuwal?ref_src=twsrc%5Etfw">@AWTambuwal</a> <a href="https://twitter.com/SMOHSokoto?ref_src=twsrc%5Etfw">@SMOHSokoto</a> <a href="https://t.co/hUHMafVH86">pic.twitter.com/hUHMafVH86</a></p>— Auwal Ahmed Musa (@Auwal_online) <a href="https://twitter.com/Auwal_online/status/1295619630577352704?ref_src=twsrc%5Etfw">August 18, 2020</a></blockquote> <script async src="https://platform.twitter.com/widgets.js" charset="utf-8"></script> | |||
</html> | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 09:20, 18 August 2020
Suna (Noun)
Jam'i |
baƙo ko mutumin da ba Balarabe ba ne, ko ƙabila da ba ta Larabawa ba. Misali a ma'ana da tauhidi ana cewa
Muhammadu ja'a bil ƙur'ani al'azim ɗariƙul huda ila kafatil Muslimina wa ila kafatil Arabi wal ajami
watau Muhammadu (S. A. W.) ya zo da Alƙur'ani mai girma, tafarkin shiriya ga dukkan Musulmi, da Larabawa da mu bebayi (watau. marasa bakin Larabci).
Ajami tsarin rubutu ne na Hausa ta hanyar amfani da haruffan Larabci. Wannan rubutun ya samo asali daga lokacin da addinin Musulunci ya shigo kasar Hausa a karni na shida Miladiyya. Sai dai kuma, kasancewar kwayoyin sautin larabci sun bambanta da na Hausa musamman tagwan bakake irin su gy da ts, sai kowanne marubuci ya zamo ya na amfani da ta sa dabarar wurin rubutun ajami. Sakamakon haka, ajami ya ke da wuyar sha'ani har ma ake ma sa kirari da, gagara-mai-shi. [2]
Siffa (Adjective)

- Siffa tare da "rubutu", rubutun ajami. Rubutu da baƙaƙen Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko. Rubutun Hausa da haruffan Larabci. <> Hausa or another language other than Arabic written in Arabic script.
Tarihi da Ma'anar Kalmar daga VOA Hausa na 15 Oktoba 2016
Links
- https://en.wikipedia.org/wiki/Ajami_script
- http://archive.aramcoworld.com/issue/201105/from.africa.in.ajami.htm
Thank ou @EUinNigeria and @BritishCouncil
COVID19 message in Ajami.@AWTambuwal @SMOHSokoto pic.twitter.com/hUHMafVH86— Auwal Ahmed Musa (@Auwal_online) August 18, 2020