More actions
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:20249) |
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:15341) |

(One intermediate revision by one other user not shown) | |||
Line 2: | Line 2: | ||
==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[declined]] [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]== | ==[[Category:Glosbe]][[:Category:Glosbe|Glosbe]]'s example sentences of [[declined]] [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]== | ||
# Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar [[declined]]: | # Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar [[declined]]: | ||
##''Since the woman’s hand was wrapped in a bandage, Karolien and her companion offered help, but the woman '''[[declined]]'''.''
Hannun matar yana naɗe da bandeji, sai Karolien da kawarta suka je za su taimake ta, amma matar ta '''[[ƙi]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''Since the woman’s hand was wrapped in a bandage, Karolien and her companion offered help, but the woman '''[[declined]]'''.''
Hannun matar yana naɗe da bandeji, sai Karolien da kawarta suka je za su taimake ta, amma matar ta '''[[ƙi]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''The family wanted to give Haykanush some money as a reward, which she '''[[declined]]'''.''
Iyalin suna so su ba Haykanush ladar kuɗi don abin da ta yi, amma ta '''[[ƙi]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''The family wanted to give Haykanush some money as a reward, which she '''[[declined]]'''.''
Iyalin suna so su ba Haykanush ladar kuɗi don abin da ta yi, amma ta '''[[ƙi]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''After a closer relative of Elimelech '''[[declined]]''' to help Naomi, Boaz took Ruth as his wife.''
Da dangi na kurkusa na '''[[Elimelech]]''' ya '''[[ƙi]]''' taimakon Naomi, Boaz ya ɗauki Ruth ta zama matarsa. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''After a closer relative of Elimelech '''[[declined]]''' to help Naomi, Boaz took Ruth as his wife.''
Da dangi na kurkusa na '''[[Elimelech]]''' ya '''[[ƙi]]''' taimakon Naomi, Boaz ya ɗauki Ruth ta zama matarsa. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''(Revelation 5:9, 10) During these last days of this system, the number of Christ’s brothers left on earth has inevitably '''[[declined]]'''.''
(Ru’ya ta Yohanna 5:9, 10) A wannan kwanaki na ƙarshe, adadin ’yan’uwan Kristi da suke a duniya sun '''[[ragu]]''' sosai. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''(Revelation 5:9, 10) During these last days of this system, the number of Christ’s brothers left on earth has inevitably '''[[declined]]'''.''
(Ru’ya ta Yohanna 5:9, 10) A wannan kwanaki na ƙarshe, adadin ’yan’uwan Kristi da suke a duniya sun '''[[ragu]]''' sosai. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Mother '''[[declined]]''' but said that I might be interested.''
Sai '''[[ta]]''' gaya masa wataƙila zan so a yi nazari da ni. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''Mother '''[[declined]]''' but said that I might be interested.''
Sai '''[[ta]]''' gaya masa wataƙila zan so a yi nazari da ni. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''This was true of Gavin, who began to attend congregation meetings; yet, he '''[[declined]]''' the offer of a Bible study.''
Alal misali, Gavin yana halartan taro a Majami’ar Mulki, amma ba ya son a '''[[yi]]''' nazarin Littafi Mai Tsarki da shi. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''This was true of Gavin, who began to attend congregation meetings; yet, he '''[[declined]]''' the offer of a Bible study.''
Alal misali, Gavin yana halartan taro a Majami’ar Mulki, amma ba ya son a '''[[yi]]''' nazarin Littafi Mai Tsarki da shi. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Even so, observes one reference work, he ‘'''[[declined]]''' to issue directives, preferring rather to request, suggest, encourage, or appeal.''
Duk da haka, wani littafin bincike ya ce, bai ba '''[[da]]''' umurni ba, maimakon haka ya yi roƙo, ya ba da shawara, ya ƙarfafa. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''Even so, observes one reference work, he ‘'''[[declined]]''' to issue directives, preferring rather to request, suggest, encourage, or appeal.''
Duk da haka, wani littafin bincike ya ce, bai ba '''[[da]]''' umurni ba, maimakon haka ya yi roƙo, ya ba da shawara, ya ƙarfafa. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Soon she was starting Bible studies with those who might previously have '''[[declined]]''' a study.''
Ba da daɗewa ba ta soma nazarin Littafi Mai Tsarki da waɗanda a dā sun '''[[ƙi]]''' yin nazari. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''It seems that some of his contemporaries wanted him to take power and act in this way, but Jesus '''[[declined]]'''.''
Kamar dai waɗanda suke a lokacin sun so ya yi amfani da iko ya yi wannan, amma Yesu ya '''[[ƙi]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''When a young man she was interested in '''[[declined]]''' to marry her at that time, she chose someone else who was willing to do so.''
Lokacin da wani saurayi da take so ta '''[[aura]]''' bai aure ta a lokacin, ta zaɓi wani kuma da yake son ya yi hakan. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''“It was a test,” says Marc, “but again I '''[[declined]]'''.”''
Marc ya ce: “Wannan jarraba ce, amma na '''[[ƙi amincewa]]'''.” [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Barzillai '''[[declined]]''' the offer.''
Barzillai ya '''[[ƙi]]''' da wannan tayin. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''3:23, 24) With the passing of time, the human life span '''[[declined]]'''.''
3:23, 24) Da shigewar lokaci, tsawon rayuwar ’yan adam ta '''[[ragu]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Perhaps they '''[[declined]]''' your invitation because they are afraid of losing control of their emotions in front of others.''
Watakila sun '''[[ƙi]]''' da '''[[gayyatowarka]]''' domin suna tsoron kasa sarrafa jiye-jiyensu a gaban wasu ne. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''6 Whatever motivated the man to make the request, Jesus '''[[declined]]''' to act upon it.''
6 Ko da menene ya motsa mutumin ya yi wannan roƙon, Yesu ya '''[[ƙi]]''' yin abin da mutumin ya roƙa. [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''She says, “After praying to Jehovah, I '''[[declined]]''' the scholarship and began serving as a regular pioneer.”''
Ta ce, “Bayan da na yi addu’a ga Jehobah, na '''[[ƙi]]''' karɓan sukolashif ɗin kuma na fara hidima ta majagaba na kullum.” [https://glosbe.com/en/ha/declined?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved September | Retrieved September 2, 2020, 12:51 pm via glosbe (pid: 15341) |
Latest revision as of 16:51, 2 September 2020
Glosbe's example sentences of declined [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar declined:
- Since the woman’s hand was wrapped in a bandage, Karolien and her companion offered help, but the woman declined.
Hannun matar yana naɗe da bandeji, sai Karolien da kawarta suka je za su taimake ta, amma matar ta ƙi. [2] - The family wanted to give Haykanush some money as a reward, which she declined.
Iyalin suna so su ba Haykanush ladar kuɗi don abin da ta yi, amma ta ƙi. [3] - After a closer relative of Elimelech declined to help Naomi, Boaz took Ruth as his wife.
Da dangi na kurkusa na Elimelech ya ƙi taimakon Naomi, Boaz ya ɗauki Ruth ta zama matarsa. [4] - (Revelation 5:9, 10) During these last days of this system, the number of Christ’s brothers left on earth has inevitably declined.
(Ru’ya ta Yohanna 5:9, 10) A wannan kwanaki na ƙarshe, adadin ’yan’uwan Kristi da suke a duniya sun ragu sosai. [5] - Mother declined but said that I might be interested.
Sai ta gaya masa wataƙila zan so a yi nazari da ni. [6] - This was true of Gavin, who began to attend congregation meetings; yet, he declined the offer of a Bible study.
Alal misali, Gavin yana halartan taro a Majami’ar Mulki, amma ba ya son a yi nazarin Littafi Mai Tsarki da shi. [7] - Even so, observes one reference work, he ‘declined to issue directives, preferring rather to request, suggest, encourage, or appeal.
Duk da haka, wani littafin bincike ya ce, bai ba da umurni ba, maimakon haka ya yi roƙo, ya ba da shawara, ya ƙarfafa. [8] - Soon she was starting Bible studies with those who might previously have declined a study.
Ba da daɗewa ba ta soma nazarin Littafi Mai Tsarki da waɗanda a dā sun ƙi yin nazari. [9] - It seems that some of his contemporaries wanted him to take power and act in this way, but Jesus declined.
Kamar dai waɗanda suke a lokacin sun so ya yi amfani da iko ya yi wannan, amma Yesu ya ƙi. [10] - When a young man she was interested in declined to marry her at that time, she chose someone else who was willing to do so.
Lokacin da wani saurayi da take so ta aura bai aure ta a lokacin, ta zaɓi wani kuma da yake son ya yi hakan. [11] - “It was a test,” says Marc, “but again I declined.”
Marc ya ce: “Wannan jarraba ce, amma na ƙi amincewa.” [12] - Barzillai declined the offer.
Barzillai ya ƙi da wannan tayin. [13] - 3:23, 24) With the passing of time, the human life span declined.
3:23, 24) Da shigewar lokaci, tsawon rayuwar ’yan adam ta ragu. [14] - Perhaps they declined your invitation because they are afraid of losing control of their emotions in front of others.
Watakila sun ƙi da gayyatowarka domin suna tsoron kasa sarrafa jiye-jiyensu a gaban wasu ne. [15] - 6 Whatever motivated the man to make the request, Jesus declined to act upon it.
6 Ko da menene ya motsa mutumin ya yi wannan roƙon, Yesu ya ƙi yin abin da mutumin ya roƙa. [16] - She says, “After praying to Jehovah, I declined the scholarship and began serving as a regular pioneer.”
Ta ce, “Bayan da na yi addu’a ga Jehobah, na ƙi karɓan sukolashif ɗin kuma na fara hidima ta majagaba na kullum.” [17]
- Since the woman’s hand was wrapped in a bandage, Karolien and her companion offered help, but the woman declined.
Retrieved September 2, 2020, 12:51 pm via glosbe (pid: 15341)