Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

continual: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit: appended Category:English lemmas (pid:11619)
No edit summary
 
(One intermediate revision by the same user not shown)
Line 2: Line 2:
{{adjective}}
{{adjective}}
# na [[kullun]], na [[yau da gobe]], dinga, [[cigaba]] da ta yi <> Recurring in steady, rapid succession. {{syn|constant}}
# na [[kullun]], na [[yau da gobe]], dinga, [[cigaba]] da ta yi <> Recurring in steady, rapid succession. {{syn|constant}}
#: ''In Canada, tens of thousands of British Columbia condos built with faulty construction continue to need repairs to stop '''continual''' leaking. [http://www.bbc.com/capital/story/20160922-when-a-dream-home-becomes-a-disaster] <> A Canada kuma sai da '''aka yi ta gyara''' matsalar yoyon ruwa a dubun-dubatan manyan gidaje na bene irin gidajen da al'ummomin Burtaniya da Columbia ke ginawa. [http://www.bbc.com/hausa/vert-cap-37499365]''  
## ''In Canada, tens of thousands of British Columbia condos built with faulty construction continue to need repairs to stop '''continual''' leaking. [http://www.bbc.com/capital/story/20160922-when-a-dream-home-becomes-a-disaster]'' <> A Canada kuma sai da '''aka yi ta gyara''' matsalar yoyon ruwa a dubun-dubatan manyan gidaje na bene irin gidajen da al'ummomin Burtaniya da Columbia ke ginawa. [http://www.bbc.com/hausa/vert-cap-37499365]
##''Indeed, it is Allah Who is the '''continual''' provider, the firm possessor of strength.'' <> lalle Allah, shi ne mai ('''cigaba da''') azurtawa, mai ikon yi, mai cikakken ƙarfi. = [ 51:58 ] allah, shi ne mai azurtawa, mai ikon yi, mai cikakken qarfi. --Qur'an 51:58


===Related===
===Related===

Latest revision as of 05:58, 15 March 2021

Adjective

Positive
continual

Comparative
none

Superlative
none

  1. na kullun, na yau da gobe, dinga, cigaba da ta yi <> Recurring in steady, rapid succession.
    1. In Canada, tens of thousands of British Columbia condos built with faulty construction continue to need repairs to stop continual leaking. [1] <> A Canada kuma sai da aka yi ta gyara matsalar yoyon ruwa a dubun-dubatan manyan gidaje na bene irin gidajen da al'ummomin Burtaniya da Columbia ke ginawa. [2]
    2. Indeed, it is Allah Who is the continual provider, the firm possessor of strength. <> lalle Allah, shi ne mai (cigaba da) azurtawa, mai ikon yi, mai cikakken ƙarfi. = [ 51:58 ] allah, shi ne mai azurtawa, mai ikon yi, mai cikakken qarfi. --Qur'an 51:58

Related


Google translation of continual

Ci gaba, riƙa.