Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

aya: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit
No edit summary
 
(3 intermediate revisions by one other user not shown)
Line 1: Line 1:
====Etymology====
Borrowed from [[Category:Hausa_terms_derived_from_Yoruba]][[:Category:Hausa_terms_derived_from_Yoruba| Yoruba]] onini.


===Noun===
== Noun / Suna ==
ànīnī <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] (plural ànī̀nai, possessed form ànīnin)
{{suna|aya|ayoyi}}
# [[button]]
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# [[stars]] [[or]] [[ribbons]] [[worn]] [[by]] [[a]] [[military]] [[officer]]
#alamar da take nuna cikar ma'ana dangane da karatun Ƙur'ani, ko rubutu, ko magana. <> a [[miracle]], [[verse]], [[stanza]], [[sign]], a [[token]].
# ([[obsolete]]) [[tenth]] [[of]] [[a]] [[penny]]
##''And We left therein a '''sign''' for those who fear the painful punishment. <> Kuma Muka bar wata '''ãyã''', a cikinta, ga waɗanda ke jin tsoron azãba, mai raɗaɗi. = Muka sa ta zama '''ayah''', ga wadanda ke jin tsoron azaba, mai zafi.'' <small>--[[Quran/51/37|Qur'an 51:37]]</small><br><br>
##''A '''[[token]]''' unto them is the dead earth'' <> Kuma '''[[aya]]''' ce a gare su: matacciyar ƙasa. <small>--[[Quran/36/33#Quran.2F36.2F33_.283.29|Qur'an 36:33]]</small>
#ɗigo da ake yi don nuna alamar tsayawa a rubutu ko karatu <> {{cx|punctuation}} [[period]], [[full stop]].
#ishara ko darasi <> a [[lesson]] or [[hint]]
# tigernut, Cyperus esculentus, Yellow Nutsedge <> aya - ana samunta daga ciyawa. Ana cin ta ɗanya ko a yi kununta. [https://twitter.com/HausaTranslator/status/781626034135457792]


[https://en.wiktionary.org/wiki/anini#Hausa] [[Category:English Wiktionary Import]][[Category:Hausa lemmas]][[Category:Hausa lemmas]]
[[Category:Hausa terms derived from Arabic]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 14:51, 19 March 2022

Noun / Suna

Tilo
aya

Jam'i
ayoyi

f

  1. alamar da take nuna cikar ma'ana dangane da karatun Ƙur'ani, ko rubutu, ko magana. <> a miracle, verse, stanza, sign, a token.
    1. And We left therein a sign for those who fear the painful punishment. <> Kuma Muka bar wata ãyã, a cikinta, ga waɗanda ke jin tsoron azãba, mai raɗaɗi. = Muka sa ta zama ayah, ga wadanda ke jin tsoron azaba, mai zafi. --Qur'an 51:37

    2. A token unto them is the dead earth <> Kuma aya ce a gare su: matacciyar ƙasa. --Qur'an 36:33
  2. ɗigo da ake yi don nuna alamar tsayawa a rubutu ko karatu <> (punctuation) period, full stop.
  3. ishara ko darasi <> a lesson or hint
  4. tigernut, Cyperus esculentus, Yellow Nutsedge <> aya - ana samunta daga ciyawa. Ana cin ta ɗanya ko a yi kununta. [1]