Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:learner: Difference between revisions

Discussion page of learner
Created page with "Having such conversations with the '''learner''' as part of his training will help him to focus more on people than on rules. Tattauna irin waɗannan batutuwan da '''ɗan’u..."

m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: Line 3:
Tattauna irin waɗannan batutuwan da '''ɗan’uwan''' zai '''sa''' ya riƙa yin abubuwa don ya taimaka wa mutane kuma don ya ɗaukaka sunan Allah, ba don cika doka kawai ba.

jw2019

5. (a) How important is it to speak with a '''learner''' about spiritual goals?

Line 9: Line 9:
5. (a) Me ya sa yake da muhimmanci dattijo ya '''tambayi ɗan’uwa''' game da maƙasudan da ya kafa?

(b) Why is it so important for a '''learner''' to be faithful?

Line 15: Line 15:
(b) Me ya sa yake da muhimmanci ɗan’uwa da ake '''horarwa''' ya kasance da aminci?

4. (a) Give examples of Bible accounts that stimulate a '''learner'''’s spiritual development. (b) What goal do elders have in mind when training others?

Line 21: Line 21:
4. (a) Ka ba da misalai daga Littafi Mai Tsarki da za su taimaka wa '''ɗan’uwa''' ya ƙarfafa dangantakarsa da Jehobah. (b) Wane maƙasudi ne ya kamata dattawa su kasance da shi sa’ad da suke horar da wasu?

Sincere commendation does for a '''learner''' what water does for a plant —it makes him thrive. —Compare Matthew 3:17.

Line 27: Line 27:
Yabo zai daɗa sa shi ya kasance da '''ƙwazo''' a bautar Jehobah, kamar yadda ban ruwa zai sa abin da aka shuka ya ba da amfani.—Gwada hakan da Matta 3:17.

Perhaps at the end of such a conversation, you might say a prayer, asking Jehovah to give the '''learner''' the holy spirit he needs to complete his training.

Line 33: Line 33:
Bayan irin wannan tattaunawar, za ka iya yin addu’a ga Jehobah cewa ya ba wa '''ɗan’uwan''' ruhu mai tsarki don ya ƙware.

Yet, no matter where you live, if you as a busy elder set aside time to spend with a '''learner''', you are telling him, in effect, “You are important to me.”

Line 39: Line 39:
Duk da haka, ko a wace ƙasa kake, idan a matsayinka na dattijo da ke da ayyuka da yawa ka keɓe lokaci don ƙulla abota da ɗan’uwan da '''kake horarwa''', hakan zai sa ya san cewa kana ƙaunarsa.

12, 13. (a) What disposition did Elisha show as a '''learner'''?

Line 45: Line 45:
12, 13. (a) Wane hali ne Elisha ya nuna sa’ad da ake '''horar''' da '''shi'''?

Encourage the '''learner''' to deepen his spirituality by reading the Bible through in one year.

Line 51: Line 51:
. Ka taimaka wa '''ɗan’uwan''' da '''kake horarwa''' ya ƙarfafa dangantakarsa da Jehobah ta karance Littafi Mai Tsarki a cikin shekara ɗaya.

3. (a) How might Jesus’ words found at Mark 12:29, 30 be used in a conversation with a '''learner'''?

Line 57: Line 57:
3. (a) Ta yaya za ka iya yin amfani da furucin Yesu da ke Markus 12:29, 30 sa’ad da kake tattaunawa da wanda '''kake horarwa'''?

To answer, let us consider some events in the life of a '''learner''' in the past.

Line 63: Line 63:
Bari mu tattauna wasu abubuwa da suka faru a rayuwar wani da aka '''horar''' a dā don mu amsa wannan tambayar.

Also, ask the '''learner''' to think of the elderly ones in the congregation and how carrying out his assignment will benefit them.

Line 69: Line 69:
'''Ƙari''' ga haka, ka gaya masa yadda aikin zai amfani ’yan’uwa a ikilisiya.

I was a quick '''learner''' and soon became very successful in this fast and dangerous sport.

Line 75: Line 75:
Ina kama abubuwa da wuri idan aka yi mini '''koyo''', saboda haka ba da daɗewa ba, na zama gwani a wannan wasa mai kasada.

21 After preparing a '''learner'''’s heart, an elder wants to convey to him the needed skills.

Line 81: Line 81:
21 Bayan dattijo ya shirya zuciyar '''ɗan’uwan''' da yake '''horarwa''', sai ya koya masa abubuwan da suka wajaba.

Just as a gardener needs to cultivate, or loosen, the soil before sowing seeds, so a teacher needs to prepare, or encourage, the heart of a '''learner''' before teaching him new skills.

Line 87: Line 87:
Mai lambu yana bukata ya nome lambun kafin ya soma watsa iri, hakazalika, dattijo yana bukata ya shirya ko kuma ƙarfafa ɗan’uwan da yake so ya '''horar''' kafin ya koya masa yadda ake yin wasu ayyuka.

8 Further, make sure to commend the '''learner''' for the effort he makes to apply your suggestions.

Line 93: Line 93:
8 Ƙari ga haka, ka tabbata cewa ka yaba wa '''ɗan’uwan''' don yana ƙoƙarin bin shawarwarin da ka ba shi.

Before teaching a '''learner''' a set of skills, what may an elder want to do, and why?

Line 99: Line 99:
Kafin '''dattijo''' ya koya '''wa ɗan’uwa''' wasu abubuwa, mene ne ya kamata ya yi, kuma me ya sa?

6 You will also stimulate a '''learner'''’s desire to serve by explaining to him not only what to do but also why to do it.

Line 105: Line 105:
6 Za ka taimaka wa ɗan’uwa da kake '''horarwa''' ya kasance da marmarin yin hidima a cikin ikilisiya idan ka ba shi aiki kuma ka gaya masa dalilin da ya sa ya kamata ya yi aikin.

3 To determine to what extent a '''learner'''’s thoughts and actions are influenced by Kingdom truth, you might ask him, ‘How has your dedication to Jehovah changed the way you use your life?’

Line 111: Line 111:
3 Idan kana so ka san yadda '''gaskiyar''' ta shafi halinsa da ayyukansa, za ka iya yi masa wannan tambayar, ‘Ta yaya ba da kanka ga Jehobah ya shafi rayuwarka?’

That crucial aspect of a teacher’s disposition is quickly discerned by a '''learner''' and greatly affects the way he responds to the training he receives.

Line 117: Line 117:
Ɗan’uwan da '''kake horarwa''' zai yi saurin gane cewa kana '''ƙaunarsa''' kuma hakan zai sa ɗan’uwan ya bi umurnin da ka ba shi.

How can an elder prepare the heart of a '''learner''', and why is taking that approach so important?

Line 123: Line 123:
Ta yaya dattijo zai iya shirya ɗan’uwan da yake '''horarwa''', kuma me ya sa ya dace dattijo yin hakan yake da muhimmanci?

5 Ask a '''learner''', ‘What are your spiritual goals?’

Line 129: Line 129:
5 Ka tambayi '''ɗan’uwan''', ‘Waɗanne maƙasudai ne kake so ka cim ma a bautar Jehobah?’

119:18) What are some more ways to fortify a '''learner'''?

Line 135: Line 135:
119:18) Ta yaya za ka iya ƙarfafa '''ɗan’uwan''' da '''kake horarwa'''?

I’ve always been a ‘show-me’ kind of '''learner''', and the ‘Conversation’ articles do just that.”

Line 141: Line 141:
Ni mai son koyon abu ne ta wurin misali kuma waɗannan talifofin suna '''sa''' in cim ma burina.”

(b) What effect may a prayer said by an elder have on the '''learner'''?

Line 147: Line 147:
(b) Ta yaya addu’a da dattijo ya yi zai shafi wanda yake '''horarwa'''?

Latest revision as of 06:12, 23 March 2022

Having such conversations with the learner as part of his training will help him to focus more on people than on rules.

Tattauna irin waɗannan batutuwan da ɗan’uwan zai sa ya riƙa yin abubuwa don ya taimaka wa mutane kuma don ya ɗaukaka sunan Allah, ba don cika doka kawai ba.

5. (a) How important is it to speak with a learner about spiritual goals?

5. (a) Me ya sa yake da muhimmanci dattijo ya tambayi ɗan’uwa game da maƙasudan da ya kafa?

(b) Why is it so important for a learner to be faithful?

(b) Me ya sa yake da muhimmanci ɗan’uwa da ake horarwa ya kasance da aminci?

4. (a) Give examples of Bible accounts that stimulate a learner’s spiritual development. (b) What goal do elders have in mind when training others?

4. (a) Ka ba da misalai daga Littafi Mai Tsarki da za su taimaka wa ɗan’uwa ya ƙarfafa dangantakarsa da Jehobah. (b) Wane maƙasudi ne ya kamata dattawa su kasance da shi sa’ad da suke horar da wasu?

Sincere commendation does for a learner what water does for a plant —it makes him thrive. —Compare Matthew 3:17.

Yabo zai daɗa sa shi ya kasance da ƙwazo a bautar Jehobah, kamar yadda ban ruwa zai sa abin da aka shuka ya ba da amfani.—Gwada hakan da Matta 3:17.

Perhaps at the end of such a conversation, you might say a prayer, asking Jehovah to give the learner the holy spirit he needs to complete his training.

Bayan irin wannan tattaunawar, za ka iya yin addu’a ga Jehobah cewa ya ba wa ɗan’uwan ruhu mai tsarki don ya ƙware.

Yet, no matter where you live, if you as a busy elder set aside time to spend with a learner, you are telling him, in effect, “You are important to me.”

Duk da haka, ko a wace ƙasa kake, idan a matsayinka na dattijo da ke da ayyuka da yawa ka keɓe lokaci don ƙulla abota da ɗan’uwan da kake horarwa, hakan zai sa ya san cewa kana ƙaunarsa.

12, 13. (a) What disposition did Elisha show as a learner?

12, 13. (a) Wane hali ne Elisha ya nuna sa’ad da ake horar da shi?

Encourage the learner to deepen his spirituality by reading the Bible through in one year.

. Ka taimaka wa ɗan’uwan da kake horarwa ya ƙarfafa dangantakarsa da Jehobah ta karance Littafi Mai Tsarki a cikin shekara ɗaya.

3. (a) How might Jesus’ words found at Mark 12:29, 30 be used in a conversation with a learner?

3. (a) Ta yaya za ka iya yin amfani da furucin Yesu da ke Markus 12:29, 30 sa’ad da kake tattaunawa da wanda kake horarwa?

To answer, let us consider some events in the life of a learner in the past.

Bari mu tattauna wasu abubuwa da suka faru a rayuwar wani da aka horar a dā don mu amsa wannan tambayar.

Also, ask the learner to think of the elderly ones in the congregation and how carrying out his assignment will benefit them.

Ƙari ga haka, ka gaya masa yadda aikin zai amfani ’yan’uwa a ikilisiya.

I was a quick learner and soon became very successful in this fast and dangerous sport.

Ina kama abubuwa da wuri idan aka yi mini koyo, saboda haka ba da daɗewa ba, na zama gwani a wannan wasa mai kasada.

21 After preparing a learner’s heart, an elder wants to convey to him the needed skills.

21 Bayan dattijo ya shirya zuciyar ɗan’uwan da yake horarwa, sai ya koya masa abubuwan da suka wajaba.

Just as a gardener needs to cultivate, or loosen, the soil before sowing seeds, so a teacher needs to prepare, or encourage, the heart of a learner before teaching him new skills.

Mai lambu yana bukata ya nome lambun kafin ya soma watsa iri, hakazalika, dattijo yana bukata ya shirya ko kuma ƙarfafa ɗan’uwan da yake so ya horar kafin ya koya masa yadda ake yin wasu ayyuka.

8 Further, make sure to commend the learner for the effort he makes to apply your suggestions.

8 Ƙari ga haka, ka tabbata cewa ka yaba wa ɗan’uwan don yana ƙoƙarin bin shawarwarin da ka ba shi.

Before teaching a learner a set of skills, what may an elder want to do, and why?

Kafin dattijo ya koya wa ɗan’uwa wasu abubuwa, mene ne ya kamata ya yi, kuma me ya sa?

6 You will also stimulate a learner’s desire to serve by explaining to him not only what to do but also why to do it.

6 Za ka taimaka wa ɗan’uwa da kake horarwa ya kasance da marmarin yin hidima a cikin ikilisiya idan ka ba shi aiki kuma ka gaya masa dalilin da ya sa ya kamata ya yi aikin.

3 To determine to what extent a learner’s thoughts and actions are influenced by Kingdom truth, you might ask him, ‘How has your dedication to Jehovah changed the way you use your life?’

3 Idan kana so ka san yadda gaskiyar ta shafi halinsa da ayyukansa, za ka iya yi masa wannan tambayar, ‘Ta yaya ba da kanka ga Jehobah ya shafi rayuwarka?’

That crucial aspect of a teacher’s disposition is quickly discerned by a learner and greatly affects the way he responds to the training he receives.

Ɗan’uwan da kake horarwa zai yi saurin gane cewa kana ƙaunarsa kuma hakan zai sa ɗan’uwan ya bi umurnin da ka ba shi.

How can an elder prepare the heart of a learner, and why is taking that approach so important?

Ta yaya dattijo zai iya shirya ɗan’uwan da yake horarwa, kuma me ya sa ya dace dattijo yin hakan yake da muhimmanci?

5 Ask a learner, ‘What are your spiritual goals?’

5 Ka tambayi ɗan’uwan, ‘Waɗanne maƙasudai ne kake so ka cim ma a bautar Jehobah?’

119:18) What are some more ways to fortify a learner?

119:18) Ta yaya za ka iya ƙarfafa ɗan’uwan da kake horarwa?

I’ve always been a ‘show-me’ kind of learner, and the ‘Conversation’ articles do just that.”

Ni mai son koyon abu ne ta wurin misali kuma waɗannan talifofin suna sa in cim ma burina.”

(b) What effect may a prayer said by an elder have on the learner?

(b) Ta yaya addu’a da dattijo ya yi zai shafi wanda yake horarwa?