Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

parallel text/KadunaMarkets: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Tags: Mobile edit Mobile web edit
 
(5 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
{| class="wikitable"
# ''KMDMC [[press release|Press Release]]'' [https://twitter.com/KadunaMarkets/status/1517575997964574720] <> KMDMC [[sanarwa|SANARWA]] [https://twitter.com/KadunaMarkets/status/1517786923493957632/photo/1]
|+
# ''[[deadline|Deadline]] for [[execution|Execution]] of Shop Offers at Sheik Abubakar Gumi Market'' <> Ranar Karshe na [[zarta|Zartar da]] Tsarin Kasafi da Saida Shaguna a Kasuwar Sheik Abubakar Gumi Market
!#
# ''The Kaduna Markets [[development|Development]] and Management Company (KMDMC)'' <> Hukumar Kula da [[bunkasa|Bunkasa]] Kasuwanni Ta Jihar Kaduna
!English [https://twitter.com/KadunaMarkets/status/1517575997964574720]
# ''wishes to announce'' <> na sanar da cewa
!Hausa [https://twitter.com/KadunaMarkets/status/1517786923493957632/photo/1]
# ''that the deadline for collection and execution of offers for shop allocations to successful applicants during the Sale of Shops at Sheik Abubakar Gumi Market is Friday, 13th May 2022.'' <> za'a rufe ansan takardar shedar samun shago na Kasuwan Sheik Abubakar Gumi a ranan Juma'a 13 ga watan Mayu, 2022.
|-
# ''KMDMC has insisted on utmost fairness and equality of opportunity by allowing sufficient time for all traders to participate in the process,'' <> Hukumar ta tabbatar da adalci da daidaito wurin bada isasshen lokaci don ko wani dan kasuwa ya ci moriyar wannan tsari.
|1
# ''which was scheduled to run from September 2020 February 2021'' <> Tun farko dai Hukumar ta bada tsawon lokaci daga Satumba 2020 zuwa Fabrairu 2021
|
# ''and had continued to extend the deadline until now.'' <> amma tayi ta daga kulle wannan tsari har izuwa wannan lokaci.
# KMDMC [[press release|Press Release]]
# ''Accordingly, on 13th May, 2022, all unclaimed allocations will be revoked'' <> Saboda haka, daga 13 ga watan Mayu, duk wani wanda aka bama shago kuma bai zo ya anshi takardan sheda ba zai rasa damar mallakan wannan shago.
# Deadline for Execution of Shop Offers at Sheik Abubakar Gumi Market
# ''and the shops will be reallocated to interested and eligible persons.'' <> Rashin bin wannan umarni zai sa Hukumar ta anshe kasafin shaguna don ta bama sauran jama'a wanda suka cancanta.
# The Kaduna Markets Development and Management Company (KMDMC) wishes to announce that the deadline for collection and execution of offers for shop allocations to successful applicants during the Sale of Shops at Sheik Abubakar Gumi Market is Friday, 13th May 2022.
# ''Also, all allocations to traders who opted for mortgages and are yet to execute their loan offers will also be revoked.'' <> Wannan sanarwa na kara jan hankalin yan kasuwa wanda suke tsarin biya kadan-kadan (mortgage) da su gaggauta su tabbatar da kasafin shaguna da akayi musu.
|
# ''We urge all traders who have successfully applied for shops and whose names are on the allocation list collated by PricewaterHouseCoopers and published by KMDMC'' <> Har ila yau, muna kira ga dukkan yan kasuwa wanda sunayen su suka fita a kasafin shaguna da aka fitar
# KMDMC [[sanarwa|SANARWA]]
# ''to collect their offers at our satellite office located in Sheik Abubakar Gumi Market'' <> da su garzaya ofishin mu dake Kasuwan Sheik Abubakar Gumi
# Ranar Karshe na Zartar da Tsarin Kasafi da Saida Shaguna a Kasuwar Sheik Abubakar Gumi Market
# ''and execute them within the given time frame.'' <> don kammala duk wani tsari daya rage kafin 13 ga Watan Mayu, 2022.
# Hukumar Kula da Bunkasa Kasuwanni Ta Jihar Kaduna na sanar da cewa za'a rufe ansan takardar shedar samun shago na Kasuwan Sheik Abubakar Gumi a ranan Juma'a 13 ga watan Mayu, 2022.
# ''Signed Management'' <> Sa Hannu, Sashin Gudanarwa
|-
 
|2
[https://twitter.com/HausaDictionary/status/1517858357708787717]
|
 
# KMDMC has insisted on utmost fairness and equality of opportunity by allowing sufficient time for all traders to participate in the process,  
# which was scheduled to run from September 2020 February 2021
# and had continued to extend the deadline until now.
|
# Hukumar ta tabbatar da adalci da daidaito wurin bada isasshen lokaci don ko wani dan kasuwa ya ci moriyar wannan tsari.  
# Tun farko dai Hukumar ta bada tsawon lokaci daga Satumba 2020 zuwa Fabrairu 2021
# amma tayi ta daga kulle wannan tsari har izuwa wannan lokaci.
|-
|
|
# Accordingly, on 13th May, 2022, all unclaimed allocations will be revoked
# and the shops will be reallocated to interested and eligible persons.
# Also, all allocations to traders who opted for mortgages and are yet to execute their loan offers will also be revoked.
|
# Saboda haka, daga 13 ga watan Mayu, duk wani wanda aka bama shago kuma bai zo ya anshi takardan sheda ba zai rasa damar mallakan wannan shago.  
# Rashin bin wannan umarni zai sa Hukumar ta anshe kasafin shaguna don ta bama sauran jama'a wanda suka Chanchanta.  
# Wannan sanarwa na kara jan hankalin yan kasuwa wanda suke tsarin biya kadan-kadan (mortgage) da su gaggauta su tabbatar da kasafin shaguna da akayi musu.  
|-
|
|
# We urge all traders who have successfully applied for shops and whose names are on the allocation list collated by PricewaterHouseCoopers and published by KMDMC  
# to collect their offers at our satellite office located in Sheik Abubakar Gumi Market
# and execute them within the given time frame.
# Signed Management
|
# Har ila yau, muna kira ga dukkan yan kasuwa wanda sunayen su suka fita a kasafin shaguna da aka fitar
# da su garzaya ofishin mu dake Kasuwan Sheik Abubakar Gumi
# don kammala duk wani tsari daya rage kafin 13 ga Watan Mayu, 2022.  
# Sa Hannu, Sashin Gudanarwa
|}
[[Category:Parallel Text]]
[[Category:Parallel Text]]

Latest revision as of 15:26, 23 April 2022

  1. KMDMC Press Release [1] <> KMDMC SANARWA [2]
  2. Deadline for Execution of Shop Offers at Sheik Abubakar Gumi Market <> Ranar Karshe na Zartar da Tsarin Kasafi da Saida Shaguna a Kasuwar Sheik Abubakar Gumi Market
  3. The Kaduna Markets Development and Management Company (KMDMC) <> Hukumar Kula da Bunkasa Kasuwanni Ta Jihar Kaduna
  4. wishes to announce <> na sanar da cewa
  5. that the deadline for collection and execution of offers for shop allocations to successful applicants during the Sale of Shops at Sheik Abubakar Gumi Market is Friday, 13th May 2022. <> za'a rufe ansan takardar shedar samun shago na Kasuwan Sheik Abubakar Gumi a ranan Juma'a 13 ga watan Mayu, 2022.
  6. KMDMC has insisted on utmost fairness and equality of opportunity by allowing sufficient time for all traders to participate in the process, <> Hukumar ta tabbatar da adalci da daidaito wurin bada isasshen lokaci don ko wani dan kasuwa ya ci moriyar wannan tsari.
  7. which was scheduled to run from September 2020 February 2021 <> Tun farko dai Hukumar ta bada tsawon lokaci daga Satumba 2020 zuwa Fabrairu 2021
  8. and had continued to extend the deadline until now. <> amma tayi ta daga kulle wannan tsari har izuwa wannan lokaci.
  9. Accordingly, on 13th May, 2022, all unclaimed allocations will be revoked <> Saboda haka, daga 13 ga watan Mayu, duk wani wanda aka bama shago kuma bai zo ya anshi takardan sheda ba zai rasa damar mallakan wannan shago.
  10. and the shops will be reallocated to interested and eligible persons. <> Rashin bin wannan umarni zai sa Hukumar ta anshe kasafin shaguna don ta bama sauran jama'a wanda suka cancanta.
  11. Also, all allocations to traders who opted for mortgages and are yet to execute their loan offers will also be revoked. <> Wannan sanarwa na kara jan hankalin yan kasuwa wanda suke tsarin biya kadan-kadan (mortgage) da su gaggauta su tabbatar da kasafin shaguna da akayi musu.
  12. We urge all traders who have successfully applied for shops and whose names are on the allocation list collated by PricewaterHouseCoopers and published by KMDMC <> Har ila yau, muna kira ga dukkan yan kasuwa wanda sunayen su suka fita a kasafin shaguna da aka fitar
  13. to collect their offers at our satellite office located in Sheik Abubakar Gumi Market <> da su garzaya ofishin mu dake Kasuwan Sheik Abubakar Gumi
  14. and execute them within the given time frame. <> don kammala duk wani tsari daya rage kafin 13 ga Watan Mayu, 2022.
  15. Signed Management <> Sa Hannu, Sashin Gudanarwa

[3]