Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fara: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
 
(11 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:


== Verb ==
== Verb ==
# to [[begin]], [[start]] <> [[soma]] ko [[kama]]
# to [[begin]], [[commence]], [[start]], [[establish]] <> [[soma]] ko [[kama]]
##''The idea is that, once we '''[[started]]''' wearing clothes, some lice started living in them and evolved into a separate species. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes]'' <br> Manufa dai ita ce a daidai lokacin da muka '''[[fara]]''' sanya sutura, sai kudin cizo ya fara tarewa a jikinsu, ya kuma zama wani nau'in halittu daban. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791]<br><br>
##''The sun is seen setting on Saturday near the main stadium in Cameroon's capital Yaoundé, a day before the Africa Cup of Nations '''[[kicks off]]'''...''<br>A ranar Asabar kenan yadda rana ta fito ake iya ganinta ta saman dutse a Yaounde babban birnin Kamaru, kwana guda kafin '''[[fara]]''' gasar AFCON <small>--[[bbchausa verticals/pics]]</small>
 
== Adjective ==
# [[early]]
#:''Thursday sees Nigerians '''up [[early]]''' for an aerobics session in the capital, Abuja.'' <> A ranar Alhamis wasu masu motsa jiki '''da [[farar]] safiya''' a Abuja babban birnin Najeriya<small style="font-size:smaller;"> --[[bbchausa verticals/pics]]</small>


== Noun 1 ==
== Noun 1 ==
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>
[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
#[[launi]]n [[fari]] <> [[white]]
#[[launi]]n [[fari]] <> [[white]]
# [[famine]] <> wata irin cuta wadda [[yunwa]] ke haddasawa {{syn|fari}}
# [[famine]] <> wata irin cuta wadda [[yunwa]] ke haddasawa {{syn|fari}}
# [[bayamma]]


== Noun 2 ==
== Noun 2 ==
{{suna|fara|fari}}
{{suna|fara|fari}}
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>
[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
[[File:fara -- grasshopper.jpg|thumbnail|[[fara]] <> [[grasshopper]]]]
[[File:fara -- grasshopper.jpg|thumbnail|[[fara]] <> [[grasshopper]]]]
#wani irin [[ƙwaro]] mai tashi da tsalle, mai ɓata amfanin gona <> [[grasshopper]]
#wani irin [[ƙwaro]] mai tashi da tsalle, mai ɓata amfanin gona <> [[grasshopper]], [[cricket]].
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 02:50, 6 July 2022

Verb

  1. to begin, commence, start, establish <> soma ko kama
    1. The idea is that, once we started wearing clothes, some lice started living in them and evolved into a separate species. [1]
      Manufa dai ita ce a daidai lokacin da muka fara sanya sutura, sai kudin cizo ya fara tarewa a jikinsu, ya kuma zama wani nau'in halittu daban. [2]

    2. The sun is seen setting on Saturday near the main stadium in Cameroon's capital Yaoundé, a day before the Africa Cup of Nations kicks off...
      A ranar Asabar kenan yadda rana ta fito ake iya ganinta ta saman dutse a Yaounde babban birnin Kamaru, kwana guda kafin fara gasar AFCON --bbchausa verticals/pics

Adjective

  1. early
    Thursday sees Nigerians up early for an aerobics session in the capital, Abuja. <> A ranar Alhamis wasu masu motsa jiki da farar safiya a Abuja babban birnin Najeriya --bbchausa verticals/pics

Noun 1

f

  1. launin fari <> white
  2. famine <> wata irin cuta wadda yunwa ke haddasawa
  3. bayamma

Noun 2

Tilo
fara

Jam'i
fari

f

fara <> grasshopper
  1. wani irin ƙwaro mai tashi da tsalle, mai ɓata amfanin gona <> grasshopper, cricket.