Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

abincin dare: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: append Category:Hausa lemma
 
(27 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1: Line 1:
==Noun==
==Noun==
{{suna|abincin dare|none}}
{{noun|dinner}}
{{noun|dinner}}
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# [[dinner]], [[supper]].
# [[dinner]], [[supper]].
## '' kasar Goodluck Jonathan ranar 28 ba kamar yadda gwamnatin kasar ta bayyana a farkon fari. Duk da cewar dai za''a kai ga cin '''[[abincin dare]]''' a tsakanin shugabannin biyu a ranar 28, ba za''a mika mulkin ba har sai ranar 29 a fadar Patricia Akwashiki da ke zaman [http://www.dw.com/ha/kokarin-tabbatar-da-mika-mulki-cikin-sauki/a-18403276]
## ''A zuciyarka, kana ganin waɗannan kayan haɗa abinci a kan teburi sa’ad da Yesu ya ci '''[[abincin dare]]''' tare Li’azaru da yayyensa mata, Martha da Maryamu? <> Can you visualize some of these ingredients on the table when Jesus shared an '''[[evening]] [[meal]]''' with Lazarus and his sisters, Martha and Mary?
## '' biyu ne masu ala}ar }ut da }ut. Tatsunniya wata al''ada ce ta Hausawa, ana yin tatsunniya idan dare yayi daga an gama cin '''[[abincin dare]]''' . Wuraren da ake yin tatsunniya sun kasu kamar haka, 1.Dandali 2.Dakin wata tsohuwa,kamar kaka. 3.Daki ko zauren [http://ha.wikipedia.org/wiki/TATSUNNIYA]
## ''KA ZANA hoton zuci, wani iyali na jiran baƙi su zo su ci '''[[abincin dare]]'''. <> PICTURE in your mind a family that is expecting guests for '''dinner'''.
## '' , dss. Sannan kuma ya je, shi da liman Thubaiti babban sakataren Usrati suka yi hoto su da angwayen don tarihi. Bayan an ci '''[[abincin dare]]''' , kowane ango ya je ya dauki amaryarsa ya yi gaba. Sarkin Madina AbdulAziz ibn Majid, daLimamin Haramin Madina Dr. [https://iyalina.wordpress.com/]
## ''Mun yi sa’o’i da yawa muna amsa tambayoyinsu kuma muka rera waƙoƙin Mulki tare da su, sa’an nan muka ci '''[[abincin dare]]''' tare. <> For many hours we answered their questions and sang Kingdom songs with them, and we had '''dinner''' together.
## '' , tana mai cewar ya kamata Amurka ta rike alkawarinta na kin goyon bayan wani bangare a rikicin. Shugaban Obama zai ci '''[[abincin dare]]''' tare da Pirayim Minista, Shinzo Abe sannan kuma suyi karin tattauna a ranar Alhamis. Ana saran shugabannin biyu za su [http://www.bbc.co.uk/hausa/news/2014/04/140423_obama_japan_visit.shtml]
{{see|abincin dare/examples}}
## '' a ƙasar. Abin da an iya yi bai ɗore ba. Yanzu Baxter ba shi tare da mu. An kaishi wani wuri dabam. Wata rana bayan mun ci '''[[abincin dare]]''' , sai a ka kama ni. Kashegari, a ka kai ni tsibirin Indo-China da a ke kira Bala Nakamatti kusa da Singapore. Ban san laifin [http://www.the-good-way.com/hau/books/7840/format-xml]
 
## '' ruwa kogin don ya cika aikinsa. An yi tsananin sanyi da daren ran 6 ga Disamba. A Lahore sanyi yakan zama jaura. Bayan '''[[abincin dare]]''' , sai suka tuɓe ni sindir sai kanfai a jikina. Aka kulle ni cikin wani ɗaki mai sanyi babu kome ciki. Sun yi haka don sanyi ya [http://www.the-good-way.com/hau/books/7840/format-xml]
=== Related ===
## '' Ƙetarewa sauran kwana shida, sai Yesu ya zo Betanya inda Li''azaru yake, wanda Yesu ya tasa daga matattu. 2 Nan aka yi masa '''[[abincin dare]]''' , Marta ce ta yi hidima, Li''azaru kuwa yana cikin masu ci tare da shi. 3 Sai Maryamu ta ɗauko awo guda na man ƙanshi na nardi [http://gospelgo.com/f/hausa_bible.htm]
* [[abincin safe]], [[kumallo]] <> [[breakfast]]
## '' bar wannan duniya ya koma wurin Uba, da yake ya ƙaunaci mutanensa da suke duniya, ya ƙaunace su har matuƙa. 2 Ana cikin cin '''[[abincin dare]]''' , Iblis kuwa ya riga ya sa a zuciyar Yahuza Iskariyoti ɗan Saminu yă bāshe shi. 3 Yesu kuwa, da yake ya san Uba ya sa kome a [http://gospelgo.com/f/hausa_bible.htm]
* [[abincin rana]] <> [[lunch]]
## '' da takardata ranar 3/12/2008 Frankfurt 2008 Wasu daga cikin daliban Hausa da suke Jami''ar Frunkfurt, sun shirya cin '''[[abincin dare]]''' don yin bankwana da wani dalibin da ya gama karatu. SABON FIM DIN KAMFANIN GIDAN DABINO INTERNATIONAL Fastar wani fim da [http://gidandabino.blogspot.com/2008/09/hausa-da-hausanci-karni-na-21-kalubale_25.html]
## '' ni, da uwargidata, Pam, yayinda, mu muna nan, a Lagos, domin mu ba}in ofis ne, da aka gayyato, zuwa wajen lifayar cin '''[[abincin dare]]''' , wa]anda kuma za su tsaya, har lokacin karya kumallo! A bar maganar wasa, a gaskiya, mun yi murna da wannan karimci. Har [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/JawabinAmbasadaEntwistleAWurinLiyafarMarhabinDaTsofaffinDalibanShirinMandelaYALIAGidanBabbanJamiinHarkokin.pdf]
## '' bazara. Ya kamata a sanar da malamai da ke kula da lokutan da ba a karatu, kamar su mataimaka ko malamai masu kula da cin '''[[abincin dare]]''' , kar su aiwatar da wannan doka. Ya kamata mambobi Kwamitin da ke Makaranta su yi aiki tare da iyaye don samin amincewa da [http://www.sicklecellanaemia.org/teaching-resources/resources/scooter88/SCOOTER91a_School_Policy_Hausa.doc]
## '' a karshen makon da iyaye na. A hanya, jiki na ya bani cewa wani abu zai faru. Na isa gida a lokacin da mutane suke girkin '''[[abincin dare]]''' wato kamar karfe shida na yamma. Ina kwance a kan wata tsohuwar kyalle a cikin madafi tare da sauran „yan uwa na. Wasun su [http://www.divinerevelations.info/documents/time_is_fast_running_out/hausa_time_is_fast_running_out.pdf]
## '' a talabijin, ba ta da kawaici, sannan kuma ’ya’yanmu wato Malia da Sasha sun biyo ta. Saboda haka a duk rana lokacin cin '''[[abincin dare]]''' , suna zagaye ni. Idan aka yi la’akari da jarin al’umma da kuma matasa, ba ni da tantama cewar babban jarin da kowace }asa [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/MagamaAugust2013.pdf]
## '' aramin Jakadan kamar Omotola Jolade-Kehinde Amurka Jeffrey Hawkins da wa]anda suka samu lambar ya shirya liyafar cin '''[[abincin dare]]''' yabon a baya. domin bayyana wa]anda aka Wannan shi ne karon farko za~a kuma za a }arrama su da da }aramin jakadan ya shirya [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/MagamaAugust2013.pdf]
## '' samar da ababen more rayuwa, a cewar Shugaban Amurka Barack Obama. Shugaba Obama ya kuma dauki nauyin wata liyafar cin '''[[abincin dare]]''' tare da shugabannin Afrika a fadar White House. Shugaban kasar Kamaru Paul Biya da matarsa Chantal na cikin bakin [http://www.bbc.co.uk/hausa/multimedia/2014/08/140807_us_africa_gallery.shtml]
## '' dukkan iyayansa ya kasance babu wanda yake kula da rayuwarsa kasancewar a gidan haya ya taso sai wata tsohuwa take bashi '''[[abincin dare]]''' , wannan yaro maganar wannan mata kawai yakeji duk abinda tace ya bari ya bari, kaga da haka al’umma suke taimakawa [http://yasirramadangwale.blogspot.com/2012/02/su-wa-ke-da-alhakin-lalacewar-ilimi.html]
## '' shugaba, jira m da ingantaccen housekeeper zai tabbatar da biki ne sosai ban sha''awa - daga wani maraba sha ga ban kwana '''[[abincin dare]]''' #NAME? [http://bbs.ban-ban.com/node/13479]


==  [[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[abincin]] [[dare]] ==
==  [[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[abincin]] [[dare]] ==
Line 24: Line 17:
# {{cx|noun}} [[supper]] <> [[abincin]] [[dare]];  
# {{cx|noun}} [[supper]] <> [[abincin]] [[dare]];  
[[Category:Google Translations]]
[[Category:Google Translations]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 09:04, 11 March 2019

Noun

Tilo
abincin dare

Jam'i
babu (none)

Singular
dinner

Plural
dinners

m

  1. dinner, supper.
    1. A zuciyarka, kana ganin waɗannan kayan haɗa abinci a kan teburi sa’ad da Yesu ya ci abincin dare tare Li’azaru da yayyensa mata, Martha da Maryamu? <> Can you visualize some of these ingredients on the table when Jesus shared an evening meal with Lazarus and his sisters, Martha and Mary?
    2. KA ZANA hoton zuci, wani iyali na jiran baƙi su zo su ci abincin dare. <> PICTURE in your mind a family that is expecting guests for dinner.
    3. Mun yi sa’o’i da yawa muna amsa tambayoyinsu kuma muka rera waƙoƙin Mulki tare da su, sa’an nan muka ci abincin dare tare. <> For many hours we answered their questions and sang Kingdom songs with them, and we had dinner together.

Related

Google translation of abincin dare

Dinner.

  1. (noun) supper <> abincin dare;