More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
||
Line 16: | Line 16: | ||
<!--end google translation--> | <!--end google translation--> | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 20:03, 11 March 2019
Verb
- ficewa daga addini musamman daga Musulunci. <> apostatize, renunciate from a religion especially from Islam.
Noun
f
- fita daga addini. <> apostasy, apostate, renunciation.
- Kungiyar ta bada wan nan sanarwa ce a dandalin Internet na al-Qaidan. Kungiyar tayi alwashin ba zata bata lokaci ba wajen ci gaba da burinta na jihadi kan Amurka da Isra’ila, wadanda ta kira “’Yan ridda da mamaya” [1]
- Firayi ministan kasar Canada Stephen Harper yace shugaban kasar Afghanistan Hamid karzai ya fada masa cewa Ba-afge nan da aka yanke masa hukunci kisa saboda yayi ridda, ba za’a kashe shi ba. [2]