More actions
No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
||
(15 intermediate revisions by one other user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
# [[arrival]] | # [[arrival]] <> isa wuri. | ||
#: ''Da '''zuwan''' 'yan-sanda nan da nan masu zanga-zanga suka watsu. <> Upon the police's '''arrival''', the protestors quickly dispersed.'' | #: ''Da '''zuwan''' 'yan-sanda nan da nan masu zanga-zanga suka watsu. <> Upon the police's '''arrival''', the protestors quickly dispersed.'' | ||
# mai '''zuwa''' <> what's coming [[next]], [[coming up]], [[upcoming]] | # {{cx|adjective}} mai '''zuwa''' <> what's coming [[next]], [[coming up]], [[upcoming]], [[coming]] | ||
#: ''wata '''mai zuwa''' <> '''next''' month.'' | #: ''wata '''mai zuwa''' <> '''next''' month.'' | ||
# verbal noun of [[zo]] ([[come]]) and [[je]] ([[went]]) | # verbal noun of [[zo]] ([[come]]) and [[je]] ([[went]]) | ||
#: ''Suna '''zuwa''' gidanmu kowace rana <> They '''come''' to our house every day. or They are '''coming''' to our house every day.'' | #: ''Suna '''zuwa''' gidanmu kowace rana <> They '''come''' to our house every day. or They are '''coming''' to our house every day.'' | ||
# '''zuwa''' da = [[zo]] da <> bring forth / for: To come with, [[create]], [[produce]], generate, bring into existence | |||
#: ''Me ya sa ba su '''zo''' musu da kwararan dalilai ba? = Don me bã su '''zuwa da''' wata hujja bayyananna a kansu? <> Why do they not '''bring for''' [worship of] them a clear authority?'' —[http://hausadictionary.com/Quran/18#18:15 Quran 18:15] | |||
# {{cx|preposition}} [[to]], [[towards]], [[into]], up [[until]] / up to | |||
#: ''Sun kama hanya '''zuwa''' Kano. <> They headed '''towards''' Kano.'' | |||
#: ''Za mu yi ƙoƙarin fassara Turancin '''zuwa''' Hausa. <> We will try to translate the English '''into''' Hausa.'' | |||
# {{cx|letter writing}} form of address at a begininng of a letter [[dear]] | |||
#: '' '''Zuwa ga''' Edita <> '''Dear''' Editor.'' | |||
# wata irin bishiya mai ƙaƙƙarfan itace {{syn|zu}} | |||
# '''[[zuwan kai]]''' <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] - zubowar [[maniyyi]] lokacin tarawa <> [[coming]], [[ejaculation]] | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 21:39, 11 March 2019
- arrival <> isa wuri.
- Da zuwan 'yan-sanda nan da nan masu zanga-zanga suka watsu. <> Upon the police's arrival, the protestors quickly dispersed.
- (adjective) mai zuwa <> what's coming next, coming up, upcoming, coming
- wata mai zuwa <> next month.
- verbal noun of zo (come) and je (went)
- Suna zuwa gidanmu kowace rana <> They come to our house every day. or They are coming to our house every day.
- zuwa da = zo da <> bring forth / for: To come with, create, produce, generate, bring into existence
- Me ya sa ba su zo musu da kwararan dalilai ba? = Don me bã su zuwa da wata hujja bayyananna a kansu? <> Why do they not bring for [worship of] them a clear authority? —Quran 18:15
- (preposition) to, towards, into, up until / up to
- Sun kama hanya zuwa Kano. <> They headed towards Kano.
- Za mu yi ƙoƙarin fassara Turancin zuwa Hausa. <> We will try to translate the English into Hausa.
- (letter writing) form of address at a begininng of a letter dear
- Zuwa ga Edita <> Dear Editor.
- wata irin bishiya mai ƙaƙƙarfan itace
- Synonym: zu
- zuwan kai m - zubowar maniyyi lokacin tarawa <> coming, ejaculation