No edit summary |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
||
(One intermediate revision by one other user not shown) | |||
Line 17: | Line 17: | ||
## '' samuwar Abdullah bn Saba, sannan wadannan mutane kuma da ma wasunsu su ne fitattun Sabi''awa da wasu malaman tarihi ( '''[[abin baƙin ciki]]''' ) suka ce su ne mabiya wannan ''bayahude'', wanda ko ba a fadi ba sun fi karfin a ce wani bayahude ya zo dare guda ya yi wasa da [http://sulejamediawatch.blogspot.com/2012_05_01_archive.html] | ## '' samuwar Abdullah bn Saba, sannan wadannan mutane kuma da ma wasunsu su ne fitattun Sabi''awa da wasu malaman tarihi ( '''[[abin baƙin ciki]]''' ) suka ce su ne mabiya wannan ''bayahude'', wanda ko ba a fadi ba sun fi karfin a ce wani bayahude ya zo dare guda ya yi wasa da [http://sulejamediawatch.blogspot.com/2012_05_01_archive.html] | ||
## '' al''mubazziranci kuma ka kasance mai lissafi da bin diddigi amma kar ka kasance mai tsanani.Imam Bakir (AS): Babu wani '''[[abin baƙin ciki]]''' da tsanani da zai sami mutum sai saboda mummunan aikin da ya aikata.                    Tun a cikin wasu shekaru da [http://hausa.irib.ir/shirye-shirye/item/6163-mujallar-ta-farko] | ## '' al''mubazziranci kuma ka kasance mai lissafi da bin diddigi amma kar ka kasance mai tsanani.Imam Bakir (AS): Babu wani '''[[abin baƙin ciki]]''' da tsanani da zai sami mutum sai saboda mummunan aikin da ya aikata.                    Tun a cikin wasu shekaru da [http://hausa.irib.ir/shirye-shirye/item/6163-mujallar-ta-farko] | ||
<br> | |||
[[Category:SketchEngine]][https://beta.sketchengine.co.uk/#concordance?corpname=preloaded%2Fhausawac15&keyword=abin%20bakin%20ciki&showresults=1&operations=%5B%7B%22name%22%3A%22iquery%22%2C%22arg%22%3A%22abin%20bakin%20ciki%22%2C%22active%22%3Atrue%2C%22query%22%3A%7B%22queryselector%22%3A%22iqueryrow%22%2C%22iquery%22%3A%22abin%20bakin%20ciki%22%7D%2C%22id%22%3A506%2C%22total%22%3A%22%22%2C%22relsize%22%3Anull%7D%5D] | [[Category:SketchEngine]][https://beta.sketchengine.co.uk/#concordance?corpname=preloaded%2Fhausawac15&keyword=abin%20bakin%20ciki&showresults=1&operations=%5B%7B%22name%22%3A%22iquery%22%2C%22arg%22%3A%22abin%20bakin%20ciki%22%2C%22active%22%3Atrue%2C%22query%22%3A%7B%22queryselector%22%3A%22iqueryrow%22%2C%22iquery%22%3A%22abin%20bakin%20ciki%22%7D%2C%22id%22%3A506%2C%22total%22%3A%22%22%2C%22relsize%22%3Anull%7D%5D] | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 00:29, 12 March 2019
Adverb
- something unfortunate, disappointing, sad. unfortunately
- sula samu nasarar cin kiredit biyar ko sama da haka da ya hada turanci da lissafi. Kashi 23.46% daga cikin dari. Sannan abin baƙin ciki , sakamakon jarabawar (WAEC) ta 2014 ya nuna jiharce ta zo na 29 daga cikin jihohi 36 na kasar nan. Yayin da dalibai 4,549 [1]
- da muke zantawa da wani matashin Malami a Zariya, Malam Musa Gambo Kaura ya bayyana wannan harin a matsayin sakaci, kuma abin baƙin ciki da damuwa. Ya ce sakacin gwamnati ne ke jawo rashin tsaro a kasa. “Abubuwan da ke faruwa a dazukan Zamfara da Birnin Gwari [2]
- ya fara jan hankulan shugabannin al’umar Hausa mazauna yankin inda su ka koka da abin da ke faruwa. “Gaskiya wannan abu abin baƙin ciki ne a ce katin zabe wanda ‘yan cin ka ne na cikakken dan kasa a ce an karbe shi. Mun nemi mu san dalilin karbar wannan kati ba mu [3]
- na yin kazar-kazar ne kadai wajen gabatar da zarge-zarge mara ma’ana. “A da lokacin da yan ta’ada ke samun koma baya abin baƙin ciki ne Amnesty International na amfani da wannan rahoton domin muradin ta da ake kokwantansa da yakin da ake yi da [4]
- din. In yaso, idan ma yaki ne ya taso, to tana da makamin da Jamus bata dashi, ko kuma a kalla tana da abin kare kanta. Amma abin baƙin ciki , wannan makami bai yi aiki a kan wadanda ake tunani ba, sai a kan ‘yan kasar Jafan, lokacin yaki na biyu. Amurka tayi [5]
- a yau suke rerawa a lokacin aikin hajji, taken barranta ne daga ma’abota girman kai da ‘yan amshin shatansu wadanda abin baƙin ciki suna ta samun kutsawa cikin duniyar musulmi da dukkan karfinsu sannan kuma ta hanyar sanya al’adu da siyasa da tsari na [6]
- da nemo yadda zan magance shi, amma ina ! Gashi magriba ta yi, ina zaune a ofis, na kura ma kwamfutar ido, zuruuuu ! Babban abin baƙin ciki ma shine yadda zan fitar da dukkan jakunkunan bayanai na. Domin ina da bayanai da mizanin nayin su ya haura miliyan dari [7]
- wani babba daga cikin manya abu ne mai zafi da ciwo..... lafiya abu ne mai kyau da kuma amfani, sannan kuma rashin lafiya abin baƙin ciki ne. Mai yiyuwa ne abokinmu ya kasance mai sadaukarwa gare mu ko kuma ya watsar da mu lokacin da muke bukatarsa. Sannan mai [8]
- kara sun karya ba. Haka bayan an samu ‘yancin siyasa, ba a samu yaduwar rubuce-rubuce a fannin kimiyya da fasaha ba. Wani abin baƙin ciki ma shine, wadanda aka rubuta a baya, sai aka tsayar da buga su. Wannan tasa ire-iren wadannan littafai suka yi karanci a [9]
- wata matsala ga hakan. Na yi aure tun shekarun baya da suka wuce, kuma ni na kasance mutum ne mai kula da addini, to amma abin baƙin ciki matata ba ta kula da ayyukan addini sosai, a wasu lokuta kana bayan magana mai tsanani sai ta yi salla kuma ta sake bari, [10]
- ba, wajen da babu sirri, ba ka san waye zai karanta sirrinka ba, ga shi kuma kana da Computer a gida ko kuma a ofis amma abin baƙin ciki ba ka iya sarrafa ta ba. Ka duba wani abin haushi “nama na jan kare†zaka samu hatta waya a wannan lokaci zaka ga mutane da [11]
- yar kasar Rasha da ta kashe kanta, saboda ta kai minzalin a sumbace ta, amma ba wanda ya ce mata uffan. Wannan ga mace abin baƙin ciki ne. To amma shin akwai namijin da zai kashe kansa, don ya kai misalin shekara 60 ba macen da ta sumbace shi, ko kuma bai taba [12]
- da badala ba. Lalacewar badala ya somo ne bayn tafiyar Turawan Mulki, bayan mulki ya dawo hannunmu. Wannan ba karamin abin baƙin ciki ba ne. Ta kai yau kowa na da ikon sare badala ya yi bulo da kasar ko kuma ya yi gini a bisanta kuma babu wanda ya isa ya ce masa me [13]
- wani nauyi ne na ‘yan’adamtaka da kuma addini da ke wuyan kowannenmu. Wajibi ne kasashen arewacin Afirka, wadanda abin baƙin ciki suke fuskantar gagarumar sabani da rikici na cikin gida, su yi la’akari da wannan nauyi mai girman gaske na fahimtar [14]
- samuwar Abdullah bn Saba, sannan wadannan mutane kuma da ma wasunsu su ne fitattun Sabiawa da wasu malaman tarihi ( abin baƙin ciki ) suka ce su ne mabiya wannan bayahude, wanda ko ba a fadi ba sun fi karfin a ce wani bayahude ya zo dare guda ya yi wasa da [15]
- almubazziranci kuma ka kasance mai lissafi da bin diddigi amma kar ka kasance mai tsanani.Imam Bakir (AS): Babu wani abin baƙin ciki da tsanani da zai sami mutum sai saboda mummunan aikin da ya aikata.                    Tun a cikin wasu shekaru da [16]