Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

riɓa: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:19750)
 
(One intermediate revision by one other user not shown)
Line 2: Line 2:
#to [[multiply]], to [[double]], [[double up]], [[doubling]] - To '''double''' the quantity, amount or duration of something <> [[ninka]]; ƙarin yawa ko girman abu ya yi biyun na asalin; [[riɓanya]]/[[riɓanya]]

#: ''shida ta '''riɓa''' uku sau biyu <> six is a '''[[multiple]]''' of two.''
#: ''shida ta '''riɓa''' uku sau biyu <> six is a '''[[multiple]]''' of two.''
#[[profit]], [[excess]] - to exceed <> fin yawa ko [[ɗara]]
#[[profit]], [[excess]] - to exceed, To commit [[usury]]. <> fin yawa ko [[ɗara]]
#: ''Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro wani sabon ƙungiya ne mai marasa-'''riɓa''' <> One Laptop per Child (OLPC) is a new, non-'''profit''' association.''
#: ''Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro wani sabon ƙungiya ne mai marasa-'''riɓa''' <> One Laptop per Child (OLPC) is a new, non-'''profit''' association.''
#: ''sun [[riɓa]] mu a yawa <> they are more than us in numbers''
#: ''sun [[riɓa]] mu a yawa <> they are more than us in numbers''
Line 9: Line 9:
#: ''Mataccen jaki da ba a binne ba ya '''riɓe''' sai ɗoyi yake yi. <> That dead donkey that was not buried has been '''rotting''' and smelling.''
#: ''Mataccen jaki da ba a binne ba ya '''riɓe''' sai ɗoyi yake yi. <> That dead donkey that was not buried has been '''rotting''' and smelling.''
#ajiye itace don bai nuna ba don a hankali ya nuna a ci. <> setting aside some raw sticks until it is ripe.
#ajiye itace don bai nuna ba don a hankali ya nuna a ci. <> setting aside some raw sticks until it is ripe.
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 10:30, 14 March 2019

Verb

  1. to multiply, to double, double up, doubling - To double the quantity, amount or duration of something <> ninka; ƙarin yawa ko girman abu ya yi biyun na asalin; riɓanya/riɓanya
    shida ta riɓa uku sau biyu <> six is a multiple of two.
  2. profit, excess - to exceed, To commit usury. <> fin yawa ko ɗara
    Kwamfyutar Cinya Ɗaya ga Kowani Yaro wani sabon ƙungiya ne mai marasa-riɓa <> One Laptop per Child (OLPC) is a new, non-profit association.
    sun riɓa mu a yawa <> they are more than us in numbers
  3. riɓa v ruɓa/riɓe/riɓi/riɓu/riɓewa/ruɓar da - lalacewar abu mai danshi har ya fara wari. <> rotting, to rot or spoil, the deterioration of something moist to the point that it starts to smell.
    Wannan kankanar ta riɓe, kada wanda ya sha. <> This watermelon has spoiled, let no one consume it.
    Mataccen jaki da ba a binne ba ya riɓe sai ɗoyi yake yi. <> That dead donkey that was not buried has been rotting and smelling.
  4. ajiye itace don bai nuna ba don a hankali ya nuna a ci. <> setting aside some raw sticks until it is ripe.
Contents