Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gizo: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "gizo (gizo, sn., nj., mc., kooki) (1) wata halitta mai wayo ta cikin tatsuniyoyin Hausa. (ii) mutum mai wayo. (iii) bakan-; watau (a) wani abu mai kama da baka mai launi-launi..."
Tags: Mobile edit Mobile web edit
 
No edit summary
 
(One intermediate revision by the same user not shown)
Line 2: Line 2:


gizo (gizoo, sn., nj.) (i) suma mai tsawo wadda take ba a gyara ta ba. (ii) gidan ~; watau gidan yari.
gizo (gizoo, sn., nj.) (i) suma mai tsawo wadda take ba a gyara ta ba. (ii) gidan ~; watau gidan yari.
[https://photos.app.goo.gl/WV9xENWnUVZsqQ6z6]

Latest revision as of 19:55, 10 February 2022

gizo (gizo, sn., nj., mc., kooki) (1) wata halitta mai wayo ta cikin tatsuniyoyin Hausa. (ii) mutum mai wayo. (iii) bakan-; watau (a) wani abu mai kama da baka mai launi-launi da yake fitowa idan an yi hadari, wanda yake ba kasafai akan yi ruwa ba idan ya fito. (b) daurin guga. (c) wata irin iska (aljan) da ake samu a cikin rijiyoyi. (iv) siddabaru.

gizo (gizoo, sn., nj.) (i) suma mai tsawo wadda take ba a gyara ta ba. (ii) gidan ~; watau gidan yari.

[1]