More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 3: | Line 3: | ||
gizo (gizoo, sn., nj.) (i) suma mai tsawo wadda take ba a gyara ta ba. (ii) gidan ~; watau gidan yari. | gizo (gizoo, sn., nj.) (i) suma mai tsawo wadda take ba a gyara ta ba. (ii) gidan ~; watau gidan yari. | ||
[https:// | [https://photos.app.goo.gl/WV9xENWnUVZsqQ6z6] |
Latest revision as of 19:55, 10 February 2022
gizo (gizo, sn., nj., mc., kooki) (1) wata halitta mai wayo ta cikin tatsuniyoyin Hausa. (ii) mutum mai wayo. (iii) bakan-; watau (a) wani abu mai kama da baka mai launi-launi da yake fitowa idan an yi hadari, wanda yake ba kasafai akan yi ruwa ba idan ya fito. (b) daurin guga. (c) wata irin iska (aljan) da ake samu a cikin rijiyoyi. (iv) siddabaru.
gizo (gizoo, sn., nj.) (i) suma mai tsawo wadda take ba a gyara ta ba. (ii) gidan ~; watau gidan yari.