Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

zuwa: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
Line 15: Line 15:
# wata irin bishiya mai ƙaƙƙarfan itace {{syn|zu}}
# wata irin bishiya mai ƙaƙƙarfan itace {{syn|zu}}
# '''[[zuwan kai]]''' <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] - zubowar [[maniyyi]] lokacin tarawa <> [[coming]], [[ejaculation]]
# '''[[zuwan kai]]''' <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] - zubowar [[maniyyi]] lokacin tarawa <> [[coming]], [[ejaculation]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 21:39, 11 March 2019

  1. arrival <> isa wuri.
    Da zuwan 'yan-sanda nan da nan masu zanga-zanga suka watsu. <> Upon the police's arrival, the protestors quickly dispersed.
  2. (adjective) mai zuwa <> what's coming next, coming up, upcoming, coming
    wata mai zuwa <> next month.
  3. verbal noun of zo (come) and je (went)
    Suna zuwa gidanmu kowace rana <> They come to our house every day. or They are coming to our house every day.
  4. zuwa da = zo da <> bring forth / for: To come with, create, produce, generate, bring into existence
    Me ya sa ba su zo musu da kwararan dalilai ba? = Don me bã su zuwa da wata hujja bayyananna a kansu? <> Why do they not bring for [worship of] them a clear authority?Quran 18:15
  5. (preposition) to, towards, into, up until / up to
    Sun kama hanya zuwa Kano. <> They headed towards Kano.
    Za mu yi ƙoƙarin fassara Turancin zuwa Hausa. <> We will try to translate the English into Hausa.
  6. (letter writing) form of address at a begininng of a letter dear
    Zuwa ga Edita <> Dear Editor.
  7. wata irin bishiya mai ƙaƙƙarfan itace
    • Synonym: zu
  8. zuwan kai m - zubowar maniyyi lokacin tarawa <> coming, ejaculation