Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sarakuta: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "==Noun== {{suna|sarakuta|none}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # dangantakar da ke tsakanin miji ko iyayensa da iyaye..."
 
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
Line 5: Line 5:
# dangantakar da ke tsakanin mata ko iyayenta da iyayen mijinta wadda ake jin kunyar juna.
# dangantakar da ke tsakanin mata ko iyayenta da iyayen mijinta wadda ake jin kunyar juna.
#: ''Allah Madaukakin Sarki yana cewa cikin suratun Nisaa'i aya ta 36-37: ((Ku bauta wa Allah kada ku masa shirkan kome, sannan ga Iyaye biyu ku kyautata matukar kyautatawa, hakanan ga Ma'abuta kusanci, da Marayu, da Miskinai, da Makusanci ta hanyar '''sarakuta''' , da Makwabci, da Abokin zama (miji, ko mata, ko aboki) da abin da hannayen damanku suka mallaka, lalle Allah ba Ya son wanda ya kasance mai nuna yanga da alfahari. [https://plus.google.com/101279035298348201693]

[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 20:17, 11 March 2019

Noun

Tilo
sarakuta

Jam'i
babu (none)

f

  1. dangantakar da ke tsakanin miji ko iyayensa da iyayen matarsa. <> The relationship between 'in-laws'.
  2. dangantakar da ke tsakanin mata ko iyayenta da iyayen mijinta wadda ake jin kunyar juna.
    Allah Madaukakin Sarki yana cewa cikin suratun Nisaa'i aya ta 36-37: ((Ku bauta wa Allah kada ku masa shirkan kome, sannan ga Iyaye biyu ku kyautata matukar kyautatawa, hakanan ga Ma'abuta kusanci, da Marayu, da Miskinai, da Makusanci ta hanyar sarakuta , da Makwabci, da Abokin zama (miji, ko mata, ko aboki) da abin da hannayen damanku suka mallaka, lalle Allah ba Ya son wanda ya kasance mai nuna yanga da alfahari. [1]
Contents