Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

w466: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
 
Line 4: Line 4:
wajibi (waajibii, sn., nj., mc., waajibaa jam.,wàajibai ko waajiboobii) tilas. wajiba ( waajibaa, sn., mC.) dubiwajibi. wajibai ( wàajibai,jam.) dubiwajibi.

wajiji (wàjiijii, sn., nj.)ki(fan gayya da mata ke yi. wajila-wajila (waajila-waajila, b-fï.) kalma mai nuna abin da bai kai zuci ba.

wajiri (wàajiri, sn., nj.)mai matukar wayo, d-d   gizo.

wajiya ( wàjiyaa, sn., mc.)kitsen da yake rufe nama. wakaikai ( waakàikai,jam.) dubiwake. wakana (wàkaana) d-d   tabbata. wakata ( waakàtaa) d-d   bakata.

wake (waakee, sn., nj., jam., waakàikai) (i) wani tsiro da yake yacfo mai ganye kamar na rogo; yana da 'ya 'ya kanana cikin kwanso. (ii) 'ya 'yan tsiron; akan yi kosai ko alale ko wasa-wasa da shi. (iii) tuwon d-d   burukuku. (iv) ta ci watau mace ta (fauki ciki. (v) garin—, dubibutsari. (vi) dan-wani nau'in abinci da ake yi da wake hacfe da garin hatsi d.s. (vii) watau dabbare-dabbare. wakeji ( waakeeji, sn., nj)takalman facfe na kirgi. wake-wake (waake-waake) dubiwake.  wakilai ( wàkiilai,jam.) dubiwakili. walice (walicee) dubiwakilta.. wakilci (wàkilcr) dubiwakilta.

wakilci (wakilcii, sn., nj)umartar wani ya yi aiki madadin wani.

wakili (wàkiilii, sn., nj., mc., wàkiiliyaa jam.,wàkiilai) mutumin da aka sa ya yi aiki a madadin wani, d-d   mukaddashi ko madadi, d-d   wakili.

wakiliya (wàkiiliyaa, sn., mc.)dubi wakili.

wakilta (wakiltà, ce, ci, o, fi.) lamunta wani ya yi wani abu a madadin wani; mis.•an-- Aliya shugabancitaroa madadin Hadi, d-d   wakiltad da ko wakkala.

wakiltad da ( waki/tadda) d-d   wakilta. wakilto ( waki/too) dubiwakilta. v;akire ( waakiire) d-d   bakire.

wakita (waakitaa, fi.) shakata ko daka tsalle da

juyawa don muma. wakkala (wakkàlaa) d-d   wakilta.

wakkau ( wàkkàu, sn., nj)kururuwar yaki a Ningi.

wakurwa (wàakurwàa) d-d   yekuwa. waÉa (waana, sn., mc„ jun., waakookii ko wàake-wàake) wata tsararriyar magana da ake rerawa a kan kan ko rauji; mis: naga makahoyana  rera—, d.dwake.

wakafi (waki/îi, sn, nj., jun., wakafoofii) (i) kurkuku ko kaso ko gadurum. (ii) alama ce a

466
466
rubutu kamar haka: (iii) d-d   ajali (iv) abin da aka ajiye don a yi amfani da shi saboda Allah. wakafofi ( wakafoofii,jam.) dubiwakafi.

wakafta (wakàf?aa, fi.) ajiye wani abu don a yi amfani da shi saboda Allah. wakc ( waakèe) d-d   yake.

wake ( waakëe, fi.) yi wa wani mutum ko wani abu waka, wake (wàakee, fi.) (À) jujjuya harshe jikin dasashi don fitar da ragowar abincin da ya makale a hakora. (ii) d-d   yake (iii) d-d   waka. waki'a (waaki'àa, sn., mc.)afkuwar wani bala'i. wakilai (wàakihl) d-d   wulakai. wakili (wàkiilil) d-d   wakili. wakine ( wàakinee) d-d   wanike. wakoki ( waakookii,jam.) dubiwaka. wala ( waa/àa, fi.) shakata; mis: samari sun tita yawo da yamma don su wala (waalaa, sn., mc.)(i) kurciya ko hazbiya. (ii) shirme; mis• Yusufya kama kafar— wala'alla ( wa/à 'alla) d-d   watakila. walaba'asa (wàlaaba 'asa) d-d   ba laifi. walababa ( wàlàabaaba) d-d   kunduguri.

waladi (wàlàdii, sn., nj.)yawon banza, d-d   gilo ko walagigi.

walaha ( wàlàhaa, sn., mc.)(i) lokacin da ke tsakanin karfe tara zuwa goma na safe. (ii) sallar da ake yia wannan lokacin.

walakanta (walaakàntaa) d-d   wulakanta.
walakanta (walaakàntaa) d-d   wulakanta.
walai ( wàlài, b-fi.)kalma mai nuna hasken walkiya; mis: ana zabga ruwa, da aka yi tsawa, sai na ga walkiya walakin (wàlaakin, har.)kalma mai bayyana cewa da akwai wata magana a 60ye bayan wadda aka sani; k-m.: da , goro cikin miya.

Walakiri ( Walàkifri, sn., nj.) (faya daga Clkin mala'iku biyu da suke yi wa mutum tambaya a

kabari, d-d   Nakiri ko Wanakiri.
kabari, d-d   Nakiri ko Wanakiri.
walankecfuwa ( walankeedùwaa, sn., mc.)tafiya ana geggewayawa, d-d   gewaye ko walankeluwa.

wala-wala ( wàlaa-wàlaa, sn., mC.) (i) cutar mutum ta yin amfani da karta. (ii) zambata ko cutar wani. (iii) yaudara.

walaye (waalàayee,jam.) dubiwali. wale ( walëe) d-d   batse. walga (wâ/ga) d-d   wagga. walgi ( walgil) d-d   wargi.  

wali (waalii, sn., nj.)tattaki da la'asar lis.

wali (waa/ii, sn., nj., jam., waalàayee) (i) kashi (faya bisa hucfu na sulai, d-d   taro. (ii) sunan wata

sarauta, musamman a Kano.
sarauta, musamman a Kano.
wali (wàlîi, sn., nj., mc., wàliyyiyaajam.,wàliyai) (i) tsarkakakken mutum mai yawan bautar Allah, da tsoron sa har ga zuci, wanda abin duniya ba ya rufe masu ido; yana iya nuna abin mamakin da ba kowane Musulmi zai iya yin sa ba, d-d   waliyyi. (ii) uban mace ko wakilinsa wanda zai iya bayarda ita a aure. (iii) ci-d shugaba. (iv) digadige,

Latest revision as of 23:32, 16 February 2019

ba ko cfaki. (b) wurin da yake bayan gari ko wata kasa; mis: yaroya fita da safe. waje ( wajee, sn., nj.,jam.)wajèejee ko wajàijai ko wajaajee) (i) wuri. (ii) nahiya; mis:ya n Kano. (iii) kimani; mis: mun isa Sn karfe biyu. wajeje ( wajèejee,jam.) dubiwaje. wajen ( wajen) dubiwaje. wajibi (waajibii, sn., nj., mc., waajibaa jam.,wàajibai ko waajiboobii) tilas. wajiba ( waajibaa, sn., mC.) dubiwajibi. wajibai ( wàajibai,jam.) dubiwajibi. wajiji (wàjiijii, sn., nj.)ki(fan gayya da mata ke yi. wajila-wajila (waajila-waajila, b-fï.) kalma mai nuna abin da bai kai zuci ba. wajiri (wàajiri, sn., nj.)mai matukar wayo, d-d gizo. wajiya ( wàjiyaa, sn., mc.)kitsen da yake rufe nama. wakaikai ( waakàikai,jam.) dubiwake. wakana (wàkaana) d-d tabbata. wakata ( waakàtaa) d-d bakata. wake (waakee, sn., nj., jam., waakàikai) (i) wani tsiro da yake yacfo mai ganye kamar na rogo; yana da 'ya 'ya kanana cikin kwanso. (ii) 'ya 'yan tsiron; akan yi kosai ko alale ko wasa-wasa da shi. (iii) tuwon d-d burukuku. (iv) ta ci watau mace ta (fauki ciki. (v) garin—, dubibutsari. (vi) dan-wani nau'in abinci da ake yi da wake hacfe da garin hatsi d.s. (vii) watau dabbare-dabbare. wakeji ( waakeeji, sn., nj)takalman facfe na kirgi. wake-wake (waake-waake) dubiwake. wakilai ( wàkiilai,jam.) dubiwakili. walice (walicee) dubiwakilta.. wakilci (wàkilcr) dubiwakilta. wakilci (wakilcii, sn., nj)umartar wani ya yi aiki madadin wani. wakili (wàkiilii, sn., nj., mc., wàkiiliyaa jam.,wàkiilai) mutumin da aka sa ya yi aiki a madadin wani, d-d mukaddashi ko madadi, d-d wakili. wakiliya (wàkiiliyaa, sn., mc.)dubi wakili. wakilta (wakiltà, ce, ci, o, fi.) lamunta wani ya yi wani abu a madadin wani; mis.•an-- Aliya shugabancitaroa madadin Hadi, d-d wakiltad da ko wakkala. wakiltad da ( waki/tadda) d-d wakilta. wakilto ( waki/too) dubiwakilta. v;akire ( waakiire) d-d bakire. wakita (waakitaa, fi.) shakata ko daka tsalle da

juyawa don muma. wakkala (wakkàlaa) d-d wakilta. wakkau ( wàkkàu, sn., nj)kururuwar yaki a Ningi. wakurwa (wàakurwàa) d-d yekuwa. waÉa (waana, sn., mc„ jun., waakookii ko wàake-wàake) wata tsararriyar magana da ake rerawa a kan kan ko rauji; mis: naga makahoyana rera—, d.dwake. wakafi (waki/îi, sn, nj., jun., wakafoofii) (i) kurkuku ko kaso ko gadurum. (ii) alama ce a 466 rubutu kamar haka: (iii) d-d ajali (iv) abin da aka ajiye don a yi amfani da shi saboda Allah. wakafofi ( wakafoofii,jam.) dubiwakafi. wakafta (wakàf?aa, fi.) ajiye wani abu don a yi amfani da shi saboda Allah. wakc ( waakèe) d-d yake. wake ( waakëe, fi.) yi wa wani mutum ko wani abu waka, wake (wàakee, fi.) (À) jujjuya harshe jikin dasashi don fitar da ragowar abincin da ya makale a hakora. (ii) d-d yake (iii) d-d waka. waki'a (waaki'àa, sn., mc.)afkuwar wani bala'i. wakilai (wàakihl) d-d wulakai. wakili (wàkiilil) d-d wakili. wakine ( wàakinee) d-d wanike. wakoki ( waakookii,jam.) dubiwaka. wala ( waa/àa, fi.) shakata; mis: samari sun tita yawo da yamma don su wala (waalaa, sn., mc.)(i) kurciya ko hazbiya. (ii) shirme; mis• Yusufya kama kafar— wala'alla ( wa/à 'alla) d-d watakila. walaba'asa (wàlaaba 'asa) d-d ba laifi. walababa ( wàlàabaaba) d-d kunduguri. waladi (wàlàdii, sn., nj.)yawon banza, d-d gilo ko walagigi. walaha ( wàlàhaa, sn., mc.)(i) lokacin da ke tsakanin karfe tara zuwa goma na safe. (ii) sallar da ake yia wannan lokacin. walakanta (walaakàntaa) d-d wulakanta. walai ( wàlài, b-fi.)kalma mai nuna hasken walkiya; mis: ana zabga ruwa, da aka yi tsawa, sai na ga walkiya walakin (wàlaakin, har.)kalma mai bayyana cewa da akwai wata magana a 60ye bayan wadda aka sani; k-m.: da , goro cikin miya. Walakiri ( Walàkifri, sn., nj.) (faya daga Clkin mala'iku biyu da suke yi wa mutum tambaya a

kabari, d-d Nakiri ko Wanakiri. walankecfuwa ( walankeedùwaa, sn., mc.)tafiya ana geggewayawa, d-d gewaye ko walankeluwa. wala-wala ( wàlaa-wàlaa, sn., mC.) (i) cutar mutum ta yin amfani da karta. (ii) zambata ko cutar wani. (iii) yaudara. walaye (waalàayee,jam.) dubiwali. wale ( walëe) d-d batse. walga (wâ/ga) d-d wagga. walgi ( walgil) d-d wargi. wali (waalii, sn., nj.)tattaki da la'asar lis. wali (waa/ii, sn., nj., jam., waalàayee) (i) kashi (faya bisa hucfu na sulai, d-d taro. (ii) sunan wata sarauta, musamman a Kano. wali (wàlîi, sn., nj., mc., wàliyyiyaajam.,wàliyai) (i) tsarkakakken mutum mai yawan bautar Allah, da tsoron sa har ga zuci, wanda abin duniya ba ya rufe masu ido; yana iya nuna abin mamakin da ba kowane Musulmi zai iya yin sa ba, d-d waliyyi. (ii) uban mace ko wakilinsa wanda zai iya bayarda ita a aure. (iii) ci-d shugaba. (iv) digadige,