Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

jalala: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas
 
(One intermediate revision by one other user not shown)
(No difference)

Latest revision as of 18:30, 11 March 2019

Etymology

From Arabic جَلَالَة • ‎(jalāla - majestic, magnificence) [1]

Tilo
jalala

Jam'i
jalalu

f

  1. mashimfiɗi mai ado da baza da ake shimfiɗawa a kan sirdin doki; riga mai ƙyalli da adon duwatsu da azurfa ko wasu fararen ƙarafa na ado da ake shimfiɗa ta a kan sirdin doki don a yi kyakkyawar fita a bi sarki <> horse saddle cover.


Google translation of jalala

Free, Jalal.