More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 5: | Line 5: | ||
#:''Al Muqtadir (المقتدر) The All '''Determiner, the Dominant''';'' <> Allah Maɗaukaki shine wanda yake da '''[[ragama]]''' gaba daya a hannunsa, babu wani wanda ya kuɓuce a cikin ikonsa. | #:''Al Muqtadir (المقتدر) The All '''Determiner, the Dominant''';'' <> Allah Maɗaukaki shine wanda yake da '''[[ragama]]''' gaba daya a hannunsa, babu wani wanda ya kuɓuce a cikin ikonsa. | ||
# [[igiya]] ta [[ɓawo]]n [[kuka]] ko fata ko zare da ake ɗaurawa a kan doki don a ja shi ko a sarrafa shi. | # [[igiya]] ta [[ɓawo]]n [[kuka]] ko fata ko zare da ake ɗaurawa a kan doki don a ja shi ko a sarrafa shi. | ||
#:''Wataƙila za ka yi amfani da '''ragama''' da ɗanka zai kama domin kada ya faɗi.'' <br> You may be using '''[[cords]]''' for your little one to hold on to so that he does not fall. | |||
==Bagery's Definition== | ==Bagery's Definition== | ||
# A [[halter]]. | # A [[halter]]. | ||
# ragamar mutane tana han-nunsa = shi ne ragamar mutane, he is the [[intermediary]] between the people and the Emir, chief, superior officer. (Cf. [[gumik'a]]; ko'de; 'yar zango; [[shanshari]].) | # ragamar mutane tana han-nunsa = shi ne ragamar mutane, he is the [[intermediary]] between the people and the Emir, chief, superior officer. (Cf. [[gumik'a]]; ko'de; 'yar zango; [[shanshari]].) |
Revision as of 22:44, 7 November 2020
Noun
f
- ragamar mulki: ikon tafiyar da mulki. <> the power to rule/govern.
- Al Muqtadir (المقتدر) The All Determiner, the Dominant; <> Allah Maɗaukaki shine wanda yake da ragama gaba daya a hannunsa, babu wani wanda ya kuɓuce a cikin ikonsa.
- igiya ta ɓawon kuka ko fata ko zare da ake ɗaurawa a kan doki don a ja shi ko a sarrafa shi.
- Wataƙila za ka yi amfani da ragama da ɗanka zai kama domin kada ya faɗi.
You may be using cords for your little one to hold on to so that he does not fall.
- Wataƙila za ka yi amfani da ragama da ɗanka zai kama domin kada ya faɗi.
Bagery's Definition
- A halter.
- ragamar mutane tana han-nunsa = shi ne ragamar mutane, he is the intermediary between the people and the Emir, chief, superior officer. (Cf. gumik'a; ko'de; 'yar zango; shanshari.)