Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

aska: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "<big>cutting blade</big> ==Noun== {{suna|aska|asake}} <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # 'yar ƙaramar wuƙa mai ka..."
 
No edit summary
 
Line 3: Line 3:
{{suna|aska|asake}}
{{suna|aska|asake}}
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# 'yar ƙaramar wuƙa mai kaifi ɗaya, musamman ta [[aski]] da ake lanƙwasa ta cikin ƙotarta. <> [[cutting]] [[blade]] usually for haircuts.
# 'yar ƙaramar wuƙa mai kaifi ɗaya, musamman ta [[aski]] da ake lanƙwasa ta cikin ƙotarta. <> [[cutting]] [[blade]] usually for [[haircuts]] {{cx|yankan gashi}}.
# tsagar fuska ta al'ada mai nuna asalin mutum. <> facial tribal marks.
# tsagar fuska ta al'ada mai nuna asalin mutum. <> facial tribal marks.
# wani irin ado mai tsini da ake yi wa babbar riga
# wani irin ado mai tsini da ake yi wa babbar riga
# wata irin cuta ta farjin mace mai yanka zakarin namiji. {{syn|yankan gashi}}
# wata irin cuta ta farjin mace mai yanka zakarin namiji.

Latest revision as of 08:01, 10 October 2021

cutting blade

Noun

Tilo
aska

Jam'i
asake

m

  1. 'yar ƙaramar wuƙa mai kaifi ɗaya, musamman ta aski da ake lanƙwasa ta cikin ƙotarta. <> cutting blade usually for haircuts (yankan gashi).
  2. tsagar fuska ta al'ada mai nuna asalin mutum. <> facial tribal marks.
  3. wani irin ado mai tsini da ake yi wa babbar riga
  4. wata irin cuta ta farjin mace mai yanka zakarin namiji.
Contents