No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
Mabuɗin Sura <> Introduction to the chapter: | Mabuɗin Sura <> Introduction to the chapter: | ||
# Sunanta: Ana kiran ta Suratul Kahf domin a cikinta ne labarin Ashabul Kahfi ya zo, wato labarin mutanen Kogo. Duk ilahirin Alƙur'ani babu inda aka ba da labarinsu sai a wannan Sura kaɗai, shi ne dalilin da ya sa ta ci sunansu. <> Its name: This chapter's called the chapter of the cave as it narrates the story of the companions or people of the cave. | # Sunanta: Ana kiran ta Suratul Kahf domin a cikinta ne labarin Ashabul Kahfi ya zo, wato labarin mutanen Kogo. Duk ilahirin Alƙur'ani babu inda aka ba da labarinsu sai a wannan Sura kaɗai, shi ne dalilin da ya sa ta ci sunansu. <> Its name: This chapter's called the chapter of the cave as it narrates the story of the companions or people of the cave. Kiran wannan Sura da wannan sunan ya zo a cikin [[ingantattun]] hadisai na Annabiﷺ, kuma shi ne abin da ke rubuce cikin [[mushafai]]. <> This is backed by strong hadiths of the Prophetﷺ . | ||
[[Category:Quran/18]] | [[Category:Quran/18]] | ||
[[Category:Malam Sani Umar]] | [[Category:Malam Sani Umar]] |
Revision as of 00:43, 3 June 2022
Mabuɗin Sura <> Introduction to the chapter:
- Sunanta: Ana kiran ta Suratul Kahf domin a cikinta ne labarin Ashabul Kahfi ya zo, wato labarin mutanen Kogo. Duk ilahirin Alƙur'ani babu inda aka ba da labarinsu sai a wannan Sura kaɗai, shi ne dalilin da ya sa ta ci sunansu. <> Its name: This chapter's called the chapter of the cave as it narrates the story of the companions or people of the cave. Kiran wannan Sura da wannan sunan ya zo a cikin ingantattun hadisai na Annabiﷺ, kuma shi ne abin da ke rubuce cikin mushafai. <> This is backed by strong hadiths of the Prophetﷺ .