Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/18/Rijiyar Lemo Tafsir: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 1: Line 1:
Mabuɗin Sura <> Introduction to the chapter:
Mabuɗin Sura <> Introduction to the chapter:
# Sunanta: Ana kiran ta Suratul Kahf domin a cikinta ne labarin Ashabul Kahfi ya zo, wato labarin mutanen Kogo. Duk ilahirin Alƙur'ani babu inda aka ba da labarinsu sai a wannan Sura kaɗai, shi ne dalilin da ya sa ta ci sunansu. <> Its name: This chapter's called the chapter of the cave as it narrates the story of the companions or people of the cave. Kiran wannan Sura da wannan sunan ya zo a cikin [[ingantattun]] hadisai na Annabiﷺ, kuma shi ne abin da ke rubuce cikin [[mushafai]]. <> This is backed by strong hadiths of the Prophetﷺ .
# Sunanta: Ana kiran ta Suratul Kahf domin a cikinta ne labarin Ashabul Kahfi ya zo, wato labarin mutanen Kogo. Duk ilahirin Alƙur'ani babu inda aka ba da labarinsu sai a wannan Sura kaɗai, shi ne dalilin da ya sa ta ci sunansu. <br> Its name: This chapter's called the chapter of the cave as it narrates the story of the companions or people of the cave. <br><br>Kiran wannan Sura da wannan sunan ya zo a cikin [[ingantattun]] hadisai na Annabiﷺ, kuma shi ne abin da ke rubuce cikin [[mushafai]]. <br> This is backed by strong hadiths of the Prophetﷺ.
# Sanda aka saukar da ita:


[[Category:Quran/18]]
[[Category:Quran/18]]
[[Category:Malam Sani Umar]]
[[Category:Malam Sani Umar]]

Revision as of 00:44, 3 June 2022

Mabuɗin Sura <> Introduction to the chapter:

  1. Sunanta: Ana kiran ta Suratul Kahf domin a cikinta ne labarin Ashabul Kahfi ya zo, wato labarin mutanen Kogo. Duk ilahirin Alƙur'ani babu inda aka ba da labarinsu sai a wannan Sura kaɗai, shi ne dalilin da ya sa ta ci sunansu.
    Its name: This chapter's called the chapter of the cave as it narrates the story of the companions or people of the cave.

    Kiran wannan Sura da wannan sunan ya zo a cikin ingantattun hadisai na Annabiﷺ, kuma shi ne abin da ke rubuce cikin mushafai.
    This is backed by strong hadiths of the Prophetﷺ.
  2. Sanda aka saukar da ita: