More actions
No edit summary |

Line 1: | Line 1: | ||
[[satanic]], [[demonic]], [[devilish]] | [[satanic]], [[demonic]], [[devilish]] | ||
Ya kamata a lura cewa rana mafi muhimmanci a addini mai suna '''Shaiɗanci''' ita ce ranar haihuwar mutum. | |||
It is of interest to note that the most important day in the religion called '''Satanism''' is one’s birthday. | |||
jw2019 | |||
Duba akwatin nan “Ranaku ‘Masu Tsarki’ da '''Shaiɗanci''',” a shafi na 150. | |||
See the box “‘Holy’ Days and '''Satanism'''.” | |||
jw2019 | |||
Suna bukatar ƙarin kāriya domin suna zaune a birni da yake cike da '''shaiɗanci'''. | |||
They needed further protection because they were living in a city filled with '''demonism'''. | |||
jw2019 | |||
Wasannin bidiyo da yawa suna ɗauke da lalata, da '''shaiɗanci''', da nuna ƙarfi. | |||
Many popular games feature disgusting immorality, as well as '''demonism''' and violence. | |||
jw2019 | |||
Me ya sa za a iya cewa farmakin '''shaiɗanci''' ga Yesu bai yi nasara ba? | |||
Why can it be said that the '''satanic''' attack on Jesus failed? | |||
jw2019 | |||
(Afisawa 6:18) Tun da mu ma muna rayuwa a duniya da ta cika da '''shaiɗanci''', roƙon Jehobah domin taimako yana da muhimmanci ƙwarai wajen tsayayya wa miyagun ruhohi. | |||
(Ephesians 6:18) Since we too live in a world full of '''demonism''', earnestly praying to Jehovah for his protection is essential in resisting wicked spirits. | |||
jw2019 | |||
Babu Kirista na gaskiya da zai shiga '''Shaiɗanci''' ko kuma sihiri da saninsa. | |||
No true Christian would deliberately dabble in '''Satanism''' or spiritism. | |||
jw2019 | |||
(Luka 23:2, 5, 14, 18-25) Ko da yake Yesu ya mutu bisa gungume, wannan farmaki na mugun ƙiyayya na '''shaiɗanci''' ga Ɗan Allah mara-laifi bai yi nasara ba ko kaɗan, domin Jehovah ya tashe Yesu daga matattu kuma ya ɗaukaka shi zuwa hannunsa na dama. | |||
(Luke 23:2, 5, 14, 18-25) Though Jesus died on a stake, the heinous '''satanic''' attack on the innocent Son of God failed completely, for Jehovah resurrected Jesus and exalted him to His own right hand. | |||
jw2019 |
Revision as of 21:33, 28 July 2022
Ya kamata a lura cewa rana mafi muhimmanci a addini mai suna Shaiɗanci ita ce ranar haihuwar mutum.
It is of interest to note that the most important day in the religion called Satanism is one’s birthday.
jw2019
Duba akwatin nan “Ranaku ‘Masu Tsarki’ da Shaiɗanci,” a shafi na 150.
See the box “‘Holy’ Days and Satanism.”
jw2019
Suna bukatar ƙarin kāriya domin suna zaune a birni da yake cike da shaiɗanci.
They needed further protection because they were living in a city filled with demonism.
jw2019
Wasannin bidiyo da yawa suna ɗauke da lalata, da shaiɗanci, da nuna ƙarfi.
Many popular games feature disgusting immorality, as well as demonism and violence.
jw2019
Me ya sa za a iya cewa farmakin shaiɗanci ga Yesu bai yi nasara ba?
Why can it be said that the satanic attack on Jesus failed?
jw2019
(Afisawa 6:18) Tun da mu ma muna rayuwa a duniya da ta cika da shaiɗanci, roƙon Jehobah domin taimako yana da muhimmanci ƙwarai wajen tsayayya wa miyagun ruhohi.
(Ephesians 6:18) Since we too live in a world full of demonism, earnestly praying to Jehovah for his protection is essential in resisting wicked spirits.
jw2019
Babu Kirista na gaskiya da zai shiga Shaiɗanci ko kuma sihiri da saninsa.
No true Christian would deliberately dabble in Satanism or spiritism.
jw2019
(Luka 23:2, 5, 14, 18-25) Ko da yake Yesu ya mutu bisa gungume, wannan farmaki na mugun ƙiyayya na shaiɗanci ga Ɗan Allah mara-laifi bai yi nasara ba ko kaɗan, domin Jehovah ya tashe Yesu daga matattu kuma ya ɗaukaka shi zuwa hannunsa na dama.
(Luke 23:2, 5, 14, 18-25) Though Jesus died on a stake, the heinous satanic attack on the innocent Son of God failed completely, for Jehovah resurrected Jesus and exalted him to His own right hand.
jw2019