No edit summary |
No edit summary |
||
Line 31: | Line 31: | ||
|- | |- | ||
|4 | |4 | ||
|The attack has shattered the [[myth]] and image of Israel as an impenetrably strong state. | |||
|Harin ya kawar da [[shaci-faɗi]] da kuma kallon da ake yi wa Isra'ila, a matsayin ƙasa mai ƙarfin da ba za a iya kai mata hari ba. | |||
| | | | ||
# myth: shaci-faɗi | |||
# image: kallon da ake yi wa abu | |||
|} | |} | ||
[[Category:Parallel_Text]] | [[Category:Parallel_Text]] |
Revision as of 05:51, 12 November 2023
# | English [1] | Hausa [2] | Vocab |
---|---|---|---|
1 | Operation Al Aqsa Flood: An attack that jolted the world out of its slumber | Operation Al Aqsa Flood: Harin da ya farkar da duniya daga barcinta - TRT Afrika | |
2 | Hamas’ ‘Al Aqsa Flood’ operation will forever be considered a turning point [4] in the contemporary history of the Palestinian resistance movement. | Harin da Ƙungiyar Hamas ta kai kan Isra'ila ranar 7 ga watan Oktoba, za a ci gaba da ɗaukar shi a matsayin abin da ya sauya al'amurra a tarihin baya bayan nan, na ƙungiyar fafutikar ta Falasdinawa. |
|
3 | Planning and executing such an operation targeting the world’s most technologically advanced military state is not a small feat considering Hamas’ limited resources. | Tsarawa da kuma aiwatar da irin wannan harin a kan ƙasar da sojojinta suka fi kowaɗanne cigaban fasahar zamani a duniya, ba ƙaramin aiki ba ne, idan aka yi la'akari da ƙarancin kayan aiki da Hamas ke fama da shi. | |
4 | The attack has shattered the myth and image of Israel as an impenetrably strong state. | Harin ya kawar da shaci-faɗi da kuma kallon da ake yi wa Isra'ila, a matsayin ƙasa mai ƙarfin da ba za a iya kai mata hari ba. |
|