No edit summary |
No edit summary |
||
Line 17: | Line 17: | ||
|- | |- | ||
|3 | |3 | ||
| | |Inside a laboratory nestled above the mist of the forests of South Dakota, | ||
| | |A cikin wani ɗakin bincike da ke jihar South Dakota ta ƙasar Amurka, | ||
| <nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki> | | <nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki> | ||
|- | |||
|4 | |||
|scientists are searching for the answer to one of science's biggest questions: | |||
|masana kimiyya sun duƙufa wajen samo amsar ɗaya daga cikin manyan abubuwan da suka shige wa ɗan'adam duhu: | |||
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki> | |||
|- | |||
|5 | |||
|why does our Universe exist? | |||
|mene ne ya sa sarari da duniyarmu suka samu? | |||
|<nowiki><small>--[[</nowiki>[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]]]<nowiki></small></nowiki> | |||
|} | |} | ||
[[Category:BBCHausa Verticals]] | [[Category:BBCHausa Verticals]] |
Revision as of 22:06, 20 May 2025
# | English | Hausa | Internal Source Link |
---|---|---|---|
1 | Scientists in a race to discover why our Universe exists [1] | Masana kimiyya na fafutukar binciko dalilin samuwar sammai da ƙassai [2] | <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small> |
2 | A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles | Maka-makan koguna da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a ajiye na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra | <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small> |
3 | Inside a laboratory nestled above the mist of the forests of South Dakota, | A cikin wani ɗakin bincike da ke jihar South Dakota ta ƙasar Amurka, | <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small> |
4 | scientists are searching for the answer to one of science's biggest questions: | masana kimiyya sun duƙufa wajen samo amsar ɗaya daga cikin manyan abubuwan da suka shige wa ɗan'adam duhu: | <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small> |
5 | why does our Universe exist? | mene ne ya sa sarari da duniyarmu suka samu? | <small>--[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]]</small> |