More actions
Created page with "== Suna / Noun == {{suna|lamba|lambobi}} {{noun|number}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # alamar lissafi ko adadi mai b..." |
No edit summary |
||
Line 4: | Line 4: | ||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# alamar lissafi ko [[adadi]] mai ba da yawan da ake nufi daga [[ɗaya]] ko goma har miliyoyi da saman haka. [[1]], [[2]], [[3]], [[4]]... da sauransu. | # alamar lissafi ko [[adadi]] mai ba da yawan da ake nufi daga [[ɗaya]] ko goma har miliyoyi da saman haka. [[1]], [[2]], [[3]], [[4]]... da sauransu. | ||
# [[yawa]] <> [[amount]] | # [[yawa]] <> [[amount]], [[size]] | ||
#: ''The '''number''' of boys in the class is [[20]] <> '''Yawan''' yara cikin ajin ya kai [[ashirin]].'' | #: ''The '''number''' of boys in the class is [[20]] <> '''Yawan''' yara cikin ajin ya kai [[ashirin]].'' | ||
# tsaga jiki don inganta kiwon lafiya. | # tsaga jiki don inganta kiwon lafiya. <> [[vaccination]], [[immunization]] | ||
#: ''An yi wa yara '''lambar''' ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.'' | #: ''An yi wa yara '''lambar''' ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.'' | ||
# alamar nuna wata shaidar bambancin abu da sauran. | # alamar nuna wata shaidar bambancin abu da sauran. | ||
Line 12: | Line 12: | ||
#: An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi. | #: An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi. | ||
#: Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba! | #: Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba! | ||
== Verb == | |||
# to license a car <> yi wa mota lamba | |||
# to [[pressurize]] <> matsa wa '''lamba''' | |||
[[Category:Hausa terms derived from English]] | [[Category:Hausa terms derived from English]] |
Revision as of 23:25, 2 August 2016
Suna / Noun
f
- alamar lissafi ko adadi mai ba da yawan da ake nufi daga ɗaya ko goma har miliyoyi da saman haka. 1, 2, 3, 4... da sauransu.
- yawa <> amount, size
- tsaga jiki don inganta kiwon lafiya. <> vaccination, immunization
- An yi wa yara lambar ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.
- alamar nuna wata shaidar bambancin abu da sauran.
- Lambar motarsa daban take da ta kow.
- An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi.
- Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!
Verb
- to license a car <> yi wa mota lamba
- to pressurize <> matsa wa lamba