Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ajami: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "Jami a aba mi sm. ni mutumin da ba Balarabe ba ne, ko Rabila da ba ta Larabawa ba. Misali a ana da tauhidi ana cewa Muhammadu ja a bil Kur ani al'azim darikul huda ila kafati..."
Tags: Mobile edit Mobile web edit
 
No edit summary
Line 1: Line 1:
Jami a aba mi sm. ni mutumin da ba Balarabe ba ne, ko Rabila da ba ta Larabawa ba. Misali a ana da tauhidi ana cewa Muhammadu ja a bil Kur ani al'azim darikul huda ila kafati Muslimina wa ila kafatil rabi wal ajami, watau Muhammadu (S. A. W. ya zo da AlRur'ani mai girma, tafarkin shiriya ga dukkan Musulmi, da Larabawa da mu bebayi (watau. marasa bakin Larabci). Siffa tare da "rubutu", rubutun ajami Rubutu da bakaken Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko
== Suna (Noun) ==
{{suna|ajami|none}}
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
mutumin da ba [[Balarabe]] ba ne, ko ƙabila da ba ta [[Larabawa]] ba. Misali a ma'ana da tauhidi ana cewa  
#: ''Muhammadu ja'a bil ƙur'ani al'azim ɗariƙul huda ila kafatil Muslimina wa ila kafatil Arabi wal ajami''
watau Muhammadu (S. A. W.) ya zo da Alƙur'ani mai girma, tafarkin shiriya ga dukkan Musulmi, da Larabawa da mu bebayi (watau. marasa bakin Larabci).  
 
== Siffa (Adjective) ==
# Siffa tare da "rubutu", ''rubutun ajami.'' Rubutu da baƙaƙen Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko. Rubutun Hausa da haruffan Larabci. <> Hausa or another language other than Arabic written in Arabic script.
 
=== Tarihin Kalmar daga VOA Hausa na 15 Oktoba 2016 ===
* http://www.voahausa.com/a/3532528.html
<html>
<center><audio controls><source src="http://hausadictionary.com/images/a/a2/ajami-voahausarana-20161015.mp3" type="audio/mpeg"></audio></center>
</html>
[[Category:Terms with audio]]

Revision as of 20:46, 15 October 2016

Suna (Noun)

Tilo
ajami

Jam'i
babu (none)

m mutumin da ba Balarabe ba ne, ko ƙabila da ba ta Larabawa ba. Misali a ma'ana da tauhidi ana cewa

  1. Muhammadu ja'a bil ƙur'ani al'azim ɗariƙul huda ila kafatil Muslimina wa ila kafatil Arabi wal ajami

watau Muhammadu (S. A. W.) ya zo da Alƙur'ani mai girma, tafarkin shiriya ga dukkan Musulmi, da Larabawa da mu bebayi (watau. marasa bakin Larabci).

Siffa (Adjective)

  1. Siffa tare da "rubutu", rubutun ajami. Rubutu da baƙaƙen Larabci amma ba harshen Larabci aka rubuta ba. Bambance rubutu tsakanin na allo da na boko. Rubutun Hausa da haruffan Larabci. <> Hausa or another language other than Arabic written in Arabic script.

Tarihin Kalmar daga VOA Hausa na 15 Oktoba 2016