Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

matter: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 16: Line 16:
#: ''the fact of the '''matter''' is... <> haƙiƙanin gaskiyar '''magana''' shi ne...''
#: ''the fact of the '''matter''' is... <> haƙiƙanin gaskiyar '''magana''' shi ne...''
# difficult [[problem]], [[issue]] <> [[matsala]], [[illa]]
# difficult [[problem]], [[issue]] <> [[matsala]], [[illa]]
#: ''What's the '''matter'''? <> Menene '''matsalar'''? <> My ya faru?''
#: ''What's the '''matter'''? <> Menene '''matsalar'''? <> Me ya faru?''
#: '' It's the '''matter''' of monetizing that is bothering <> '''Matsalar''' kuɗi ce ta ke damu na.  ''
#: ''What's the '''matter''' with your car? <> Me ya samu motar ka/ki?''

Revision as of 14:06, 5 November 2016

Pronunciation (Yadda ake faɗi)


Noun

Singular
matter

Plural
matters

  1. affair <> sha'ani, harka, al'amari / lamari, magana
    look into the matter <> bincika al'amarin.
    take the matter seriously <> kula da al'amarin sosai.
    make matters worse <> caɓa sha'ani = rikita sha'ani.
    Domestic matters <> Harkokin cikin gida.
    Worldly matters <> Al'amuran duniya.
    the fact of the matter is... <> haƙiƙanin gaskiyar magana shi ne...
  2. difficult problem, issue <> matsala, illa
    What's the matter? <> Menene matsalar? <> Me ya faru?
    It's the matter of monetizing that is bothering <> Matsalar kuɗi ce ta ke damu na.
    What's the matter with your car? <> Me ya samu motar ka/ki?