More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 10: | Line 10: | ||
# '''fall''' off <> [[faɗo]] daga, [[ɓalla]] | # '''fall''' off <> [[faɗo]] daga, [[ɓalla]] | ||
#: ''The book '''fell off''' the shelf. <> Littafin ya '''faɗo daga''' kanta.'' | #: ''The book '''fell off''' the shelf. <> Littafin ya '''faɗo daga''' kanta.'' | ||
# {{cx|of hair, leaves}} fall out something <> [[zuba]]/[[zube]]wa | # {{cx|of hair, leaves}} fall out of something <> [[zuba]]/[[zube]]wa, [[faɗo]] daga cikin wani abu | ||
#: ''They all '''fell out''' of the [[canoe]]. <> Dukansu sun '''faɗo daga cikin''' [[kwalekwale]].'' | |||
# {{cx|of time}} fall on... <> [[kama]] | |||
#: ''Sallah '''falls''' on Monday. <> Hutun Sallah ya '''kama''' ran Litinin.'' | |||
# {{cx|attack}} fall upon something/someone <> faɗa/far wa | |||
# {{cx|come apart}} fall apart <> [[ruguje]], [[ɓaɓɓalle]], [[wargaje]] | |||
# '''fall''' [[asleep]] <> yi [[barci]] | |||
# fall behind <> bari a baya | |||
#: ''I've '''fallen''' behind in my payments <> An bar ni a baya wajen biyan bashi.'' | |||
# fall short <> yi ƙasa, kasa, gaza | |||
#: ''The rain '''falls short''' every year. <> Ruwan sama yakan '''yi ƙasa''' kowace shekara.'' | |||
==Noun== | ==Noun== |
Revision as of 10:39, 9 January 2017
Verb
Plain form |
Third person singular |
Simple past |
Past participle |
Present participle |
- faɗi, faɗuwa, faɗo, faɗa
- sauka, sauko/sakko, yi ƙasa
- Before the first rain falls. <> Kafin ruwan fari ya sauko.
- The prices have fallen. <> Farashi ya sakko.
- The rise and fall of prices. <> Hawa da saukar farashi.
- to fall in disgrace <> ɓata kai
- to fall into difficulty. <> shiga wahala
- fall off <> faɗo daga, ɓalla
- The book fell off the shelf. <> Littafin ya faɗo daga kanta.
- (of hair, leaves) fall out of something <> zuba/zubewa, faɗo daga cikin wani abu
- They all fell out of the canoe. <> Dukansu sun faɗo daga cikin kwalekwale.
- (of time) fall on... <> kama
- Sallah falls on Monday. <> Hutun Sallah ya kama ran Litinin.
- (attack) fall upon something/someone <> faɗa/far wa
- (come apart) fall apart <> ruguje, ɓaɓɓalle, wargaje
- fall asleep <> yi barci
- fall behind <> bari a baya
- I've fallen behind in my payments <> An bar ni a baya wajen biyan bashi.
- fall short <> yi ƙasa, kasa, gaza
- The rain falls short every year. <> Ruwan sama yakan yi ƙasa kowace shekara.