More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
==Noun== | ==Noun== | ||
{{noun}} | {{noun}} | ||
# [[gani]] | # [[gani]] {{syn|vision}} | ||
#: ''I don't want lose my '''sight''' <> Ban so na daina gani.'' | #: ''I don't want lose my '''sight''' <> Ban so na daina [[gani]].'' | ||
#: ''His '''sight''' is failing. <> '''Ganinsa''' ya ragu.'' | |||
#: ''He has poor '''sight'''. <> Ba ya '''gani''' sosai. = Yana gani garma-garma.'' | |||
#: ''At first '''sight''' it seemed very easy. <> Da '''gani''' dai sai ka ce ba wuya.'' | |||
#: ''I know him by '''sight'''. <> Na taɓa '''ganinsa'''.'' | |||
#: ''There is no body in '''sight'''. <> Ba a '''ganin''' kowa.'' | |||
#: ''Get out of my '''sight'''. <> Ɓace mini da '''gani'''. = Tafi ka/ki ban waje.'' | |||
==Verb== | ==Verb== | ||
# [[hange]], iya [[gani]] | # [[hange]]/[[hanga]], iya [[gani]], tsinkaya | ||
#: ''So whoever '''sights''' [the new moon of] the month, let him fast it; <> To, wanda ya '''halarta''' daga gare ku a watan, sai ya azumce shi, = Wanda a cikin ku suka '''shaida''' wannan watan suyi azumi daga nan.'' --[http://hausadictionary.com/Quran/2/185 Qur'an 2:185] | #: ''So whoever '''sights''' [the new moon of] the month, let him fast it; <> To, wanda ya '''halarta''' daga gare ku a watan, sai ya azumce shi, = Wanda a cikin ku suka '''shaida''' wannan watan suyi azumi daga nan.'' --[http://hausadictionary.com/Quran/2/185 Qur'an 2:185] | ||
# to [[lose]] one [[sight]] <> [[makance]]. |
Revision as of 04:36, 28 May 2017
Noun
- gani
- Synonym: vision
- I don't want lose my sight <> Ban so na daina gani.
- His sight is failing. <> Ganinsa ya ragu.
- He has poor sight. <> Ba ya gani sosai. = Yana gani garma-garma.
- At first sight it seemed very easy. <> Da gani dai sai ka ce ba wuya.
- I know him by sight. <> Na taɓa ganinsa.
- There is no body in sight. <> Ba a ganin kowa.
- Get out of my sight. <> Ɓace mini da gani. = Tafi ka/ki ban waje.