More actions
Created page with "==Noun== {{suna|ciwo|ciwace-ciwace|cuce-cuce|ciwurwuka|ciwurwuta}} <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # illness, diseas..." |
No edit summary |
||
Line 9: | Line 9: | ||
# wata irin [[mujiya]]. | # wata irin [[mujiya]]. | ||
# san '''ciwon''' kai <> be [[responsible]]. | # san '''ciwon''' kai <> be [[responsible]]. | ||
==Noun 2== | |||
{{suna|ciwo|none}} | |||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | |||
# wani irin [[tsiro]] mai kanannnaɗe bishiya, yana kuma da ƙaro ko danƙo da 'ya'ya waɗanda ake ci. |
Revision as of 11:05, 28 May 2017
Noun
Jam'i |
m
- illness, disease <> rashin lafiya
- Synonym: cuta
- Ciwon sukari <> diabetes
- injury, pain, ache <> rauni
- Ya ji ciwo a ƙafa. <> He sustained an injury on his leg. = His leg hurts.
- something disheartening, discouraging <> ɓacin rai.
- wata irin mujiya.
- san ciwon kai <> be responsible.
Noun 2
Jam'i |
m
- wani irin tsiro mai kanannnaɗe bishiya, yana kuma da ƙaro ko danƙo da 'ya'ya waɗanda ake ci.