More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 29: | Line 29: | ||
*[[don't cry over spilt milk]] ([[karin magana]] na Turanci) | *[[don't cry over spilt milk]] ([[karin magana]] na Turanci) | ||
* [[tears]] ([[hawaye]]) | * [[tears]] ([[hawaye]]) | ||
<!--begin google translation--> | |||
==[[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[cry]]== | |||
1. [[kira]], [[kuka]], [[da'awarsu]], [[cry]] | |||
2. {{apostrophy}}{{apostrophy}}verb:{{apostrophy}}{{apostrophy}} [[kuka]] {{tr}} [[cry]], [[howl]] | |||
3. {{apostrophy}}{{apostrophy}}noun:{{apostrophy}}{{apostrophy}} [[kira]] {{tr}} [[call]], [[cry]] | |||
<!--end google translation--> |
Revision as of 15:48, 7 August 2017
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- yin kuka; share hawaye; fid da hawaye saboda ɓacin rai <> To shed tears; to let water come from your eyes, usually while making a sound, usually when you feel sad.
- Synonyms: shed tears, sob, bawl, weep and tear up
- He started to cry because he was so upset. <> Ya soma kuka saboda ɓacin ransa.
- I cried when my brother died. <> Na yi kuka da wa na ya rasu.
- Ƙara ko wani sauti tare <> To shout loudly or suddenly.
- They cried for us to stop. <> Sun yi kukan mu daina.
Noun
- Ƙara mai ƙarfin sauti <> A loud shout.
- A period of shedding tears. <> Lokacin share hawaye da kuka
- He had a good cry. <> Ya sha kuka.
Related words
- crier (mai kuka)
- crybaby (mai shagwaɓa da kuka)
- don't cry over spilt milk (karin magana na Turanci)
- tears (hawaye)
Google translation of cry