More actions
Created page with "==Noun== {{noun|virtue}} # {{plural of|virtue}} <> kirki; nagarta - kyawun abubuwa da ingancinsu." |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
==Noun== | ==Noun== | ||
{{noun|virtue}} | {{noun|virtue}} | ||
# {{plural of|virtue}} <> [[kirki]]; [[nagarta]] - kyawun abubuwa da ingancinsu. | # {{plural of|virtue}} <> [[kirki]]; [[nagarta]] - kyawun abubuwa da ingancinsu. [[halaye]] ko [[ɗabi'u]] [[masu kyau]]. | ||
## ''This will help us to recognize the '''virtues''' of our fellow believers, instead of focusing on their faults. <> Wannan zai taimake mu mu fahimci '''halayen ’yan’uwanmu masu kyau''', maimakon mu dinga mai da hankali ga kasawarsu.'' | |||
## ''(Romans 7:12) It promoted such '''virtues''' as kindness, honesty, morality, and neighborliness. <> (Romawa 7:12) Ta ƙarfafa '''halaye masu kyau''' kamar su alheri, yin gaskiya, tarbiyya, da maƙwabtaka.'' | |||
## ''They often pay only lip service to '''virtues''' like honesty and trust. <> Sau da yawa suna magana ne kawai game da '''ɗabi’u''' kamarsu yin gaskiya da riƙe amana.'' |
Revision as of 19:01, 8 July 2017
Noun
- The plural form of virtue; more than one (kind of) virtue. <> kirki; nagarta - kyawun abubuwa da ingancinsu. halaye ko ɗabi'u masu kyau.
- This will help us to recognize the virtues of our fellow believers, instead of focusing on their faults. <> Wannan zai taimake mu mu fahimci halayen ’yan’uwanmu masu kyau, maimakon mu dinga mai da hankali ga kasawarsu.
- (Romans 7:12) It promoted such virtues as kindness, honesty, morality, and neighborliness. <> (Romawa 7:12) Ta ƙarfafa halaye masu kyau kamar su alheri, yin gaskiya, tarbiyya, da maƙwabtaka.
- They often pay only lip service to virtues like honesty and trust. <> Sau da yawa suna magana ne kawai game da ɗabi’u kamarsu yin gaskiya da riƙe amana.