Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Abuja: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m 1 revision imported: A EN Finalized Sep 5 at 8:40pm 939 records
No edit summary
Line 1: Line 1:
babban birnin tarayyan Naijeriya kuma fadan gwamnatin tarayyar Naijeriya wanda ake yiwa lak'abi da centre of unity. wato 'cibiyar had'in kai'
== English ==
Abuja is a city in Nigeria. It is the national capital of Nigeria. Around 2.5 million people live there. Abuja is in the middle of the country, in the center of the Federal Capital Territory, Nigeria.


<html>
The capital of Nigeria used to be Lagos, but it was moved to Abuja in 1976.
<td colspan="3"> <b> </b><br /> Kalmar ta samo asali ne daga sunan wad'ansu 'Yan uwan juna masu jan fata, wato 'Habu ja' da kuma 'Sule ja', inda sunan 'Sule ja' shine aka sanyawa wani birni dake Jihar Niger, a yayin da 'Habu ja' kuma aka sanya wa Babban birnin tarayya, to amma daga baya sunan ya rikid'e zuwa 'Abuja' saboda galibi mutanen kudu basa iya furta harafin 'ha'<br /><br />Birnin Abuja yana tsakiyan Naijeriya ne tsakanin kuda da arewa, wanda kuma yake da Yawan jama'an da suka kai dubu d'ari bakwai da dubu saba'in da shida da d'ari biyu da casa'in da takwas (a bisa k'idayan shekara ta dubu biyu da shida), shine birni na goma mafi yawan jama'a a Naijeria, kuma an fara gina birnin Abuja ne a shekara ta alif d'ari tara da tamanin (1980), kuma sannan aka ayyana shi a matsayin babban birnin tarayyan Naijeriya a ranar sha biyu ga watan sha biyu ta shekara ta alif d'ari tara da casa'in da d'aya (12-12-1991) a lokacin shugabancin mulkin soji na Ibrahim Badamasi Babangida. </td>
</html>


[http://kamus.shamsuddeen.com/Abuja.html]
== Hausa ==
 
Abuja wani gari ne a Nigeria. Abuja ce babban birnin kasar Nijeriya.
[[Category:Shamsuddeen.com]]

Revision as of 17:07, 7 September 2015

English

Abuja is a city in Nigeria. It is the national capital of Nigeria. Around 2.5 million people live there. Abuja is in the middle of the country, in the center of the Federal Capital Territory, Nigeria.

The capital of Nigeria used to be Lagos, but it was moved to Abuja in 1976.

Hausa

Abuja wani gari ne a Nigeria. Abuja ce babban birnin kasar Nijeriya.