More actions
Created page with "==Noun== {{suna|sarakuta|none}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # dangantakar da ke tsakanin miji ko iyayensa da iyaye..." |
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
||
Line 5: | Line 5: | ||
# dangantakar da ke tsakanin mata ko iyayenta da iyayen mijinta wadda ake jin kunyar juna. | # dangantakar da ke tsakanin mata ko iyayenta da iyayen mijinta wadda ake jin kunyar juna. | ||
#: ''Allah Madaukakin Sarki yana cewa cikin suratun Nisaa'i aya ta 36-37: ((Ku bauta wa Allah kada ku masa shirkan kome, sannan ga Iyaye biyu ku kyautata matukar kyautatawa, hakanan ga Ma'abuta kusanci, da Marayu, da Miskinai, da Makusanci ta hanyar '''sarakuta''' , da Makwabci, da Abokin zama (miji, ko mata, ko aboki) da abin da hannayen damanku suka mallaka, lalle Allah ba Ya son wanda ya kasance mai nuna yanga da alfahari. [https://plus.google.com/101279035298348201693] | #: ''Allah Madaukakin Sarki yana cewa cikin suratun Nisaa'i aya ta 36-37: ((Ku bauta wa Allah kada ku masa shirkan kome, sannan ga Iyaye biyu ku kyautata matukar kyautatawa, hakanan ga Ma'abuta kusanci, da Marayu, da Miskinai, da Makusanci ta hanyar '''sarakuta''' , da Makwabci, da Abokin zama (miji, ko mata, ko aboki) da abin da hannayen damanku suka mallaka, lalle Allah ba Ya son wanda ya kasance mai nuna yanga da alfahari. [https://plus.google.com/101279035298348201693] | ||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 20:17, 11 March 2019
Noun
Jam'i |
f
- dangantakar da ke tsakanin miji ko iyayensa da iyayen matarsa. <> The relationship between 'in-laws'.
- dangantakar da ke tsakanin mata ko iyayenta da iyayen mijinta wadda ake jin kunyar juna.
- Allah Madaukakin Sarki yana cewa cikin suratun Nisaa'i aya ta 36-37: ((Ku bauta wa Allah kada ku masa shirkan kome, sannan ga Iyaye biyu ku kyautata matukar kyautatawa, hakanan ga Ma'abuta kusanci, da Marayu, da Miskinai, da Makusanci ta hanyar sarakuta , da Makwabci, da Abokin zama (miji, ko mata, ko aboki) da abin da hannayen damanku suka mallaka, lalle Allah ba Ya son wanda ya kasance mai nuna yanga da alfahari. [1]