More actions
m Quick edit |
m Quick edit |

Line 5: | Line 5: | ||
##''* This program does not translate the text, but it does help translators to organize their work and easily '''[[access]]''' reference material. ''
* Wannan manhajar ba ta fassara, amma tana taimaka wa mafassara su tsara aikinsu kuma su samu littattafai da za su yi bincike da su da sauƙi. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''* This program does not translate the text, but it does help translators to organize their work and easily '''[[access]]''' reference material. ''
* Wannan manhajar ba ta fassara, amma tana taimaka wa mafassara su tsara aikinsu kuma su samu littattafai da za su yi bincike da su da sauƙi. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''According to certain estimates, some two billion '''[[access]]''' it on mobile devices, such as smartphones and tablets. ''
Wani ƙirge da aka yi ya nuna cewa wajen mutane biliyan biyu suna '''[[shiga Intane]]''' ta wayar selula da allon kwamfutar hannu, wato Tablets. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''According to certain estimates, some two billion '''[[access]]''' it on mobile devices, such as smartphones and tablets. ''
Wani ƙirge da aka yi ya nuna cewa wajen mutane biliyan biyu suna '''[[shiga Intane]]''' ta wayar selula da allon kwamfutar hannu, wato Tablets. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'' | ##''Remember that whoever is on your e-mail contact list also has '''[[access]]''' to the Internet and is therefore able to look for things of interest without your help. ''
Ka tuna cewa duk wanda yana cikin jerin sunayen lambobin mutane da ke na’urarka zai iya '''[[shiga]]''' Intane. Saboda haka, zai iya neman wani bayani daga Intane ba tare da taimakonka ba. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Ebed-melech evidently was a high-ranking official, for he had direct '''[[access]]''' to King Zedekiah. ''
Ebed-melech babban ma’aikacin sarki ne don yana da ’'''[[yancin]]''' zuwa wurin Sarki Zedekiya. [https://glosbe.com/en/ha/access?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''They went from a lush estate with easy '''[[access]]''' to healthful vegetation and fruit to the difficult situation outside the garden of Eden. ''
Yanayinsu ya canja daga zama a lambu mai kyau da ke da tsiro da ’ya’yan itace masu kyau |
Revision as of 08:40, 7 March 2019
Glosbe's example sentences of access [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar access:
- * This program does not translate the text, but it does help translators to organize their work and easily access reference material.
* Wannan manhajar ba ta fassara, amma tana taimaka wa mafassara su tsara aikinsu kuma su samu littattafai da za su yi bincike da su da sauƙi. [2] - According to certain estimates, some two billion access it on mobile devices, such as smartphones and tablets.
Wani ƙirge da aka yi ya nuna cewa wajen mutane biliyan biyu suna shiga Intane ta wayar selula da allon kwamfutar hannu, wato Tablets. [3] - Remember that whoever is on your e-mail contact list also has access to the Internet and is therefore able to look for things of interest without your help.
Ka tuna cewa duk wanda yana cikin jerin sunayen lambobin mutane da ke na’urarka zai iya shiga Intane. Saboda haka, zai iya neman wani bayani daga Intane ba tare da taimakonka ba. [4] - Ebed-melech evidently was a high-ranking official, for he had direct access to King Zedekiah.
Ebed-melech babban ma’aikacin sarki ne don yana da ’yancin zuwa wurin Sarki Zedekiya. [5] - They went from a lush estate with easy access to healthful vegetation and fruit to the difficult situation outside the garden of Eden.
Yanayinsu ya canja daga zama a lambu mai kyau da ke da tsiro da ’ya’yan itace masu kyau
- * This program does not translate the text, but it does help translators to organize their work and easily access reference material.