More actions
m Text replacement - "https://www.collinsdictionary.com/sounds/e/en_/en_us/" to "https://www.collinsdictionary.com/us/sounds/hwd_sounds/" |
No edit summary |
||
Line 10: | Line 10: | ||
[[File:agwagwa-duck.png|thumbnail| [[agwagwa]] a ruwa <> a [[duck]] in water]] | [[File:agwagwa-duck.png|thumbnail| [[agwagwa]] a ruwa <> a [[duck]] in water]] | ||
# A '''duck''' is a [[bird]] that [[swim]]s and says "[[quack]]!". It has a flat [[bill]] and [[web]]bed feet. <> tsuntsuwar gida mai gajerun ƙafafuwa da faɗaɗan yatsu da baki mai tsawo {{syn|kuti}} | # A '''duck''' is a [[bird]] that [[swim]]s and says "[[quack]]!". It has a flat [[bill]] and [[web]]bed feet. <> tsuntsuwar gida mai gajerun ƙafafuwa da faɗaɗan yatsu da baki mai tsawo {{syn|kuti}} | ||
#: ''We saw three '''ducks''' in the park lake. <> Munga '''agwaigwi''' uku a tabkin lambu.'' | #: ''We saw three '''ducks''' in the park lake.'' <> Munga '''agwaigwi''' uku a tabkin lambu.'' | ||
#: ''Sound of '''ducks''' <> Ƙarar da agwagwai su ke a ruwa: | #: ''Sound of '''ducks''' '' <> Ƙarar da agwagwai su ke a ruwa: | ||
<html> | <html> | ||
<center><audio controls><source src="https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/b/b4/Ducks_landing_in_water.ogg" type="audio/mpeg"></audio></center> | <center><audio controls><source src="https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/b/b4/Ducks_landing_in_water.ogg" type="audio/mpeg"></audio></center> |
Revision as of 04:02, 16 October 2019
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun

- A duck is a bird that swims and says "quack!". It has a flat bill and webbed feet. <> tsuntsuwar gida mai gajerun ƙafafuwa da faɗaɗan yatsu da baki mai tsawo
- Synonym: kuti
- We saw three ducks in the park lake. <> Munga agwaigwi uku a tabkin lambu.
- Sound of ducks <> Ƙarar da agwagwai su ke a ruwa:
- (uncountable) Duck refers to the meat that comes from a duck. <> naman agwagwa.
- We just had duck for lunch. <> Mun ci naman agwagwa, ita ce abincin ranar mu.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (intransitive) If you duck, you lower your head so that you do not get hit by something. <> tsugunna da wuri, kaucewa ƙasa da kan ka don kada abu ya dake ka.
- Remember to duck when the boat goes under the bridge.
- kauce wa abu ko matsala <> (transitive) When you duck a task, you avoid doing it.
- Synonym: evade