More actions
Line 12: | Line 12: | ||
## ''"[[have|Have]] [[you]] [[disbelieved]] [[in]] [[He]] [[who]] [[created]] [[you]] [[from]] [[dust]] [[and]] [[then]] [[from]] [[a]] [[sperm]]-'''[[drop]]''' [[and]] [[then]] [[proportioned]] [[you]] [[as]] [[a]] [[man]]?'' <> "[[ashe|Ashe]] kã [[kafirta]] da [[wanda]] Ya [[halitta]] ka daga [[turɓaya]], [[sa'an nan]] daga '''[[ɗigo]]n''' [[maniyi]], sa,an nan Ya [[daidaita]] ka, ka zama [[mutum]]?" = “Shin ka kafirta ne ga wanda Ya halitta ka daga turbaya, sa’annan daga '''[[digo]]n''' maniyi, sa’annan Ya daidaita ka, ka zama mutum? --[[Quran/18#18:37|Qur'an 18:37]] | ## ''"[[have|Have]] [[you]] [[disbelieved]] [[in]] [[He]] [[who]] [[created]] [[you]] [[from]] [[dust]] [[and]] [[then]] [[from]] [[a]] [[sperm]]-'''[[drop]]''' [[and]] [[then]] [[proportioned]] [[you]] [[as]] [[a]] [[man]]?'' <> "[[ashe|Ashe]] kã [[kafirta]] da [[wanda]] Ya [[halitta]] ka daga [[turɓaya]], [[sa'an nan]] daga '''[[ɗigo]]n''' [[maniyi]], sa,an nan Ya [[daidaita]] ka, ka zama [[mutum]]?" = “Shin ka kafirta ne ga wanda Ya halitta ka daga turbaya, sa’annan daga '''[[digo]]n''' maniyi, sa’annan Ya daidaita ka, ka zama mutum? --[[Quran/18#18:37|Qur'an 18:37]] | ||
# A [[fall]] <> [[faɗi]], [[faɗuwa]]. {{syn|decline}} | # A [[fall]] <> [[faɗi]], [[faɗuwa]]. {{syn|decline}} | ||
#: ''There was a '''drop''' in the prices last week. <> An samu '''faɗuwar''' farashi makon jiya.'' | #: ''There was a '''drop''' in the prices last week.'' <> An samu '''faɗuwar''' farashi makon jiya.'' | ||
{{-}} | {{-}} | ||
Revision as of 19:44, 4 September 2020
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- A very small amount of a liquid. <> ɗigo kaɗan na ruwa. Ɗison abu mai ruwa-ruwa.
- A drop of water weighs 0.1 grams. <> Nauyin ɗigon ruwa shi ne 0.1 grams.
- "Have you disbelieved in He who created you from dust and then from a sperm-drop and then proportioned you as a man? <> "Ashe kã kafirta da wanda Ya halitta ka daga turɓaya, sa'an nan daga ɗigon maniyi, sa,an nan Ya daidaita ka, ka zama mutum?" = “Shin ka kafirta ne ga wanda Ya halitta ka daga turbaya, sa’annan daga digon maniyi, sa’annan Ya daidaita ka, ka zama mutum? --Qur'an 18:37
- A fall <> faɗi, faɗuwa.
- Synonym: decline
- There was a drop in the prices last week. <> An samu faɗuwar farashi makon jiya.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- To fall, or to let something fall. yin faɗi, faɗuwa.
- He dropped from the roof when he was running <> Ya faɗo daga rufi a lokacin da yake gudu.
- barin abu, a bar a bu, ƙyale, mantar da abu.
- Just drop it! <> Kawai a bar shi!