Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ragama: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 7: Line 7:


==Bagery's Definition==
==Bagery's Definition==
# A halter.  
# A [[halter]].  
# ragamar mutane tana han-nunsa = shi ne ragamar mutane, he is the [[intermediary]] between the people and the Emir, chief, superior officer. (Cf. [[gumik'a]]; ko'de; 'yar zango; [[shanshari]].)
# ragamar mutane tana han-nunsa = shi ne ragamar mutane, he is the [[intermediary]] between the people and the Emir, chief, superior officer. (Cf. [[gumik'a]]; ko'de; 'yar zango; [[shanshari]].)

Revision as of 22:43, 7 November 2020

Noun

Tilo
ragama

Jam'i
ragamomi

f

  1. ragamar mulki: ikon tafiyar da mulki. <> the power to rule/govern.
    Al Muqtadir (المقتدر) The All Determiner, the Dominant; <> Allah Maɗaukaki shine wanda yake da ragama gaba daya a hannunsa, babu wani wanda ya kuɓuce a cikin ikonsa.
  2. igiya ta ɓawon kuka ko fata ko zare da ake ɗaurawa a kan doki don a ja shi ko a sarrafa shi.

Bagery's Definition

  1. A halter.
  2. ragamar mutane tana han-nunsa = shi ne ragamar mutane, he is the intermediary between the people and the Emir, chief, superior officer. (Cf. gumik'a; ko'de; 'yar zango; shanshari.)