More actions
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
<big>[[dance]]</big> | |||
==Noun== | ==Noun== | ||
{{suna|rawa|raye-raye}} | {{suna|rawa|raye-raye}} |
Revision as of 07:58, 4 February 2021
Noun

m
- kaɗa jiki da girgiza shi da rausaya don annashuwa da nishadi, musamman in akwai kiɗa.
- makyarkyata saboda tsoro ko tsananin fushi ko zazzaɓi.
- motsuwar kafaffen abu kamar haƙori ko bishiya.