More actions
Created page with "You too may find that in response to your '''persistent''' prayers, “the God of all comfort” will give you the courage and the strength to cope. —2 Corinthians 1:3, 4; R..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Kai ma za ka iya ganin cewa ta wajen '''nacewa''' a addu’a, “Allah na dukan ta’aziyya” zai ba ka ƙarfafawa da gaba gaɗin da kake bukata don ka jimre.—2 Korinthiyawa 1:3, 4; Romawa 12:12. | Kai ma za ka iya ganin cewa ta wajen '''nacewa''' a addu’a, “Allah na dukan ta’aziyya” zai ba ka ƙarfafawa da gaba gaɗin da kake bukata don ka jimre.—2 Korinthiyawa 1:3, 4; Romawa 12:12. | ||

1:4-6) In time, though, Jeremiah became so '''persistent''' and forceful in his preaching activity that many viewed him as a calamity howler. | 1:4-6) In time, though, Jeremiah became so '''persistent''' and forceful in his preaching activity that many viewed him as a calamity howler. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
1:4-6) Amma, da shigewar lokaci, Irmiya ya '''nace''' kuma ya kasance mai magana da ƙarfi sosai a wa’azinsa da har yawancin mutane suka ɗauke shi mai saƙon bala’i kawai. | 1:4-6) Amma, da shigewar lokaci, Irmiya ya '''nace''' kuma ya kasance mai magana da ƙarfi sosai a wa’azinsa da har yawancin mutane suka ɗauke shi mai saƙon bala’i kawai. | ||

(Genesis 50:4, 5) Ruth “was '''persistent''' about going with [Naomi].” | (Genesis 50:4, 5) Ruth “was '''persistent''' about going with [Naomi].” | ||
Line 15: | Line 15: | ||
(Farawa 50:4, 5) Ruth “ta '''ƙalafa ranta''' za ta tafi tare da [Naomi].” | (Farawa 50:4, 5) Ruth “ta '''ƙalafa ranta''' za ta tafi tare da [Naomi].” | ||

One telephone counseling service for teenagers says that almost half of their callers express “'''persistent''' feelings of low self-value.” | One telephone counseling service for teenagers says that almost half of their callers express “'''persistent''' feelings of low self-value.” | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Wasu masu ba da shawara ta tarho ga matasa sun ce kusan rabin waɗanda suke yi musu '''magana''' suna furta “rashin martabarsu.” | Wasu masu ba da shawara ta tarho ga matasa sun ce kusan rabin waɗanda suke yi musu '''magana''' suna furta “rashin martabarsu.” | ||

• How will '''persistent''' prayer help to prevent us from losing our faith? | • How will '''persistent''' prayer help to prevent us from losing our faith? | ||
Line 27: | Line 27: | ||
• Ta yaya ne '''nacewa''' a addu’a zai taimaka mana mu guje wa yin rashin bangaskiyarmu? | • Ta yaya ne '''nacewa''' a addu’a zai taimaka mana mu guje wa yin rashin bangaskiyarmu? | ||

Your '''persistent''' efforts to help your teenager to serve Jehovah can lead to what outcome? | Your '''persistent''' efforts to help your teenager to serve Jehovah can lead to what outcome? | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Wace albarka ce za ku '''iya''' samu idan kuka yi aiki tuƙuru wajen tarbiyyartar da yaranku matasa don su bauta wa Jehobah? | Wace albarka ce za ku '''iya''' samu idan kuka yi aiki tuƙuru wajen tarbiyyartar da yaranku matasa don su bauta wa Jehobah? | ||

Or the depressed soul who faithfully comes to meetings despite '''persistent''' feelings of worthlessness? | Or the depressed soul who faithfully comes to meetings despite '''persistent''' feelings of worthlessness? | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Ko kuma wani da yake baƙin ciki da ke zuwa taro babu '''fasawa''' duk da yadda yake ji '''kullum''' cewa bai cancanta ba? | Ko kuma wani da yake baƙin ciki da ke zuwa taro babu '''fasawa''' duk da yadda yake ji '''kullum''' cewa bai cancanta ba? | ||

It is similar to the illustration about the '''persistent''' host, which we discussed in the preceding article. | It is similar to the illustration about the '''persistent''' host, which we discussed in the preceding article. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Yana kama da kwatanci na mai masauki da ya '''riƙa nacewa''', da muka tattauna a talifin da ya gabata. | Yana kama da kwatanci na mai masauki da ya '''riƙa nacewa''', da muka tattauna a talifin da ya gabata. | ||

What can we learn from Jesus’ illustration about the '''persistent''' host? | What can we learn from Jesus’ illustration about the '''persistent''' host? | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Me za mu iya koya daga kwatancin da Yesu ya yi game da '''maƙwabci''' mai '''nacewa'''? | Me za mu iya koya daga kwatancin da Yesu ya yi game da '''maƙwabci''' mai '''nacewa'''? | ||

All of them make mistakes, and some have '''persistent''' weaknesses that they are working hard to control. | All of them make mistakes, and some have '''persistent''' weaknesses that they are working hard to control. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Dukansu suna kuskure kuma wasu suna da '''kasawa''' da suke ƙoƙari sosai su magance. | Dukansu suna kuskure kuma wasu suna da '''kasawa''' da suke ƙoƙari sosai su magance. | ||

But what about problems that have already taken root and prove to be '''persistent'''? | But what about problems that have already taken root and prove to be '''persistent'''? | ||
Line 63: | Line 63: | ||
To idan mun riga mun faɗa cikin matsalar da ta fi ƙarfinmu kuma ba za mu iya magance ta ba '''fa'''? | To idan mun riga mun faɗa cikin matsalar da ta fi ƙarfinmu kuma ba za mu iya magance ta ba '''fa'''? | ||

Although Jehovah is willing to answer our prayers, we should be '''persistent''' when praying. —1 John 5:14. | Although Jehovah is willing to answer our prayers, we should be '''persistent''' when praying. —1 John 5:14. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Ko da yake Jehobah yana shirye ya amsa addu’o’inmu, muna bukatar mu '''dage''' sa’ad da muke addu’a.—Luk 11:5, 13. | Ko da yake Jehobah yana shirye ya amsa addu’o’inmu, muna bukatar mu '''dage''' sa’ad da muke addu’a.—Luk 11:5, 13. | ||

18 The illustration of the widow teaches us that there is a close link between prayer and faith and that our '''persistent''' prayers can counteract influences that could weaken our faith. | 18 The illustration of the widow teaches us that there is a close link between prayer and faith and that our '''persistent''' prayers can counteract influences that could weaken our faith. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
18 Kwatancin gwauruwa ya koya mana cewa akwai nasaba tsakanin addu’a da bangaskiya kuma idan muka '''nace''' a addu’armu hakan zai sa mu kawar da abin da zai sa bangaskiyarmu ta yi sanyi. | 18 Kwatancin gwauruwa ya koya mana cewa akwai nasaba tsakanin addu’a da bangaskiya kuma idan muka '''nace''' a addu’armu hakan zai sa mu kawar da abin da zai sa bangaskiyarmu ta yi sanyi. | ||

'''Persistent''' murmurers attach too much importance to their feelings or position, drawing attention to themselves rather than to God. | '''Persistent''' murmurers attach too much importance to their feelings or position, drawing attention to themselves rather than to God. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Masu '''gunaguni''' a kai a kai suna damuwa ainu da yadda suke ji ko matsayinsu, suna mai da hankali ga kansu maimakon ga Allah. | Masu '''gunaguni''' a kai a kai suna damuwa ainu da yadda suke ji ko matsayinsu, suna mai da hankali ga kansu maimakon ga Allah. | ||

23 Helping people to wake up from spiritual sleep is an art and requires '''persistent''' effort. | 23 Helping people to wake up from spiritual sleep is an art and requires '''persistent''' effort. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
23 Muna bukatar ƙwarewa sosai don mu ci gaba da taimaka wa mutane su soma bauta '''wa''' Jehobah. | 23 Muna bukatar ƙwarewa sosai don mu ci gaba da taimaka wa mutane su soma bauta '''wa''' Jehobah. | ||

11 In more recent decades, Christ’s followers have been further blessed with increased understanding about alcoholism, a condition involving '''persistent''', addictive misuse of alcohol. | 11 In more recent decades, Christ’s followers have been further blessed with increased understanding about alcoholism, a condition involving '''persistent''', addictive misuse of alcohol. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
11 A shekarun baya bayan nan, mabiyan Kristi sun sami ƙarin haske '''game''' da yawan shan giya. | 11 A shekarun baya bayan nan, mabiyan Kristi sun sami ƙarin haske '''game''' da yawan shan giya. | ||

9, 10. (a) Illustrate why we need to be '''persistent''' in asking God for his spirit. (b) What question should we ask ourselves, and why? | 9, 10. (a) Illustrate why we need to be '''persistent''' in asking God for his spirit. (b) What question should we ask ourselves, and why? | ||
Line 99: | Line 99: | ||
9, 10. (a) Ka kwatanta dalilin da ya sa muke bukatar '''nacewa''' idan za mu roƙi Allah ya ba mu ruhunsa mai tsarki. (b) Waɗanne tambayoyi ne ya kamata mu yi wa kanmu, kuma me ya sa? | 9, 10. (a) Ka kwatanta dalilin da ya sa muke bukatar '''nacewa''' idan za mu roƙi Allah ya ba mu ruhunsa mai tsarki. (b) Waɗanne tambayoyi ne ya kamata mu yi wa kanmu, kuma me ya sa? | ||

42:6) Satan put forth '''persistent''' efforts to destroy Jesus and prevent Jesus from completing his ministry on earth, but Jehovah safeguarded him until the appointed time for him to die. | 42:6) Satan put forth '''persistent''' efforts to destroy Jesus and prevent Jesus from completing his ministry on earth, but Jehovah safeguarded him until the appointed time for him to die. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
42:6) Shaiɗan ya yi '''iya''' ƙoƙarinsa ya halaka Yesu kuma ya hana shi kammala hidimarsa a duniya, amma Jehobah ya kāre shi har lokacin da aka ƙayyade masa ya mutu. | 42:6) Shaiɗan ya yi '''iya''' ƙoƙarinsa ya halaka Yesu kuma ya hana shi kammala hidimarsa a duniya, amma Jehobah ya kāre shi har lokacin da aka ƙayyade masa ya mutu. | ||

You too may find that in response to your '''persistent''' prayers, ‘the peace of God that excels all thought will guard your heart and your mental powers.’ —Philippians 4:6, 7; Romans 12:12. | You too may find that in response to your '''persistent''' prayers, ‘the peace of God that excels all thought will guard your heart and your mental powers.’ —Philippians 4:6, 7; Romans 12:12. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Kai ma zaka iske haka cikin mayas da martani ga addu’o’inka mara sauyewa, ‘salamar Allah da ke zarce dukan tunani zai tsare zuciyarka da kofofin hankalinka.’—Filibbiyawa 4:6, 7; Romawa 12:12. | Kai ma zaka iske haka cikin mayas da martani ga addu’o’inka mara sauyewa, ‘salamar Allah da ke zarce dukan tunani zai tsare zuciyarka da kofofin hankalinka.’—Filibbiyawa 4:6, 7; Romawa 12:12. | ||

So despite the '''persistent''' rebelliousness of unfaithful mankind, he has remained confident that some humans would respond to his love. | So despite the '''persistent''' rebelliousness of unfaithful mankind, he has remained confident that some humans would respond to his love. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Saboda haka, duk da '''nacewa''' ta ’yan Adam wajen yin tawaye, ya tabbata cewa wasu ’yan Adam za su amsa ƙaunarsa. | Saboda haka, duk da '''nacewa''' ta ’yan Adam wajen yin tawaye, ya tabbata cewa wasu ’yan Adam za su amsa ƙaunarsa. | ||

Our incessant prayers, however, will help us to keep our lives on a spiritual course despite '''persistent''' problems, temptations, and discouragement. | Our incessant prayers, however, will help us to keep our lives on a spiritual course despite '''persistent''' problems, temptations, and discouragement. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
Addu’o’inmu ba fasawa za su taimake mu mu bi da rayuwarmu a tafarki na ruhaniya duk da '''nacewar''' matsaloli, gwaji, da sanyin gwiwa. | Addu’o’inmu ba fasawa za su taimake mu mu bi da rayuwarmu a tafarki na ruhaniya duk da '''nacewar''' matsaloli, gwaji, da sanyin gwiwa. | ||

5 This vivid illustration of a '''persistent''' man shows what our disposition should be when we pray. | 5 This vivid illustration of a '''persistent''' man shows what our disposition should be when we pray. | ||
Line 129: | Line 129: | ||
5 Wannan kwatanci na mutumin da ya '''riƙa nacewa''' yana nuna mana yadda ya kamata mu yi a lokacin da muke addu’a. | 5 Wannan kwatanci na mutumin da ya '''riƙa nacewa''' yana nuna mana yadda ya kamata mu yi a lokacin da muke addu’a. | ||

13 Potiphar’s wife, however, was '''persistent''', imploring him “day after day” to lie with her. | 13 Potiphar’s wife, however, was '''persistent''', imploring him “day after day” to lie with her. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
13 Amma matar Fotifar, ta '''nace''', tana yi masa magana “yau da gobe” ya kwana da ita. | 13 Amma matar Fotifar, ta '''nace''', tana yi masa magana “yau da gobe” ya kwana da ita. | ||

(Proverbs 3:12; 4:13) Furthermore, the '''persistent''' sinner likely presents a real danger to others in the congregation. | (Proverbs 3:12; 4:13) Furthermore, the '''persistent''' sinner likely presents a real danger to others in the congregation. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
(Misalai 3:12; 4:13) Bugu da ƙari, wanda ya '''ci gaba''' da yin zunubi yana iya zama mugun haɗari ga ikilisiya. | (Misalai 3:12; 4:13) Bugu da ƙari, wanda ya '''ci gaba''' da yin zunubi yana iya zama mugun haɗari ga ikilisiya. | ||

(Ephesians 5:3-5) But what if such themes are accompanied by music that has a pleasing melody, a catchy rhythm, or a '''persistent''' beat? | (Ephesians 5:3-5) But what if such themes are accompanied by music that has a pleasing melody, a catchy rhythm, or a '''persistent''' beat? | ||
Line 147: | Line 147: | ||
(Afisawa 5:3-5) Amma idan cikin waƙa ce, da ke da daɗi, da '''kiɗa''' mai daɗi fa? | (Afisawa 5:3-5) Amma idan cikin waƙa ce, da ke da daɗi, da '''kiɗa''' mai daɗi fa? | ||

Latest revision as of 07:51, 21 January 2022
You too may find that in response to your persistent prayers, “the God of all comfort” will give you the courage and the strength to cope. —2 Corinthians 1:3, 4; Romans 12:12.
Kai ma za ka iya ganin cewa ta wajen nacewa a addu’a, “Allah na dukan ta’aziyya” zai ba ka ƙarfafawa da gaba gaɗin da kake bukata don ka jimre.—2 Korinthiyawa 1:3, 4; Romawa 12:12.
1:4-6) In time, though, Jeremiah became so persistent and forceful in his preaching activity that many viewed him as a calamity howler.
1:4-6) Amma, da shigewar lokaci, Irmiya ya nace kuma ya kasance mai magana da ƙarfi sosai a wa’azinsa da har yawancin mutane suka ɗauke shi mai saƙon bala’i kawai.
(Genesis 50:4, 5) Ruth “was persistent about going with [Naomi].”
(Farawa 50:4, 5) Ruth “ta ƙalafa ranta za ta tafi tare da [Naomi].”
One telephone counseling service for teenagers says that almost half of their callers express “persistent feelings of low self-value.”
Wasu masu ba da shawara ta tarho ga matasa sun ce kusan rabin waɗanda suke yi musu magana suna furta “rashin martabarsu.”
• How will persistent prayer help to prevent us from losing our faith?
• Ta yaya ne nacewa a addu’a zai taimaka mana mu guje wa yin rashin bangaskiyarmu?
Your persistent efforts to help your teenager to serve Jehovah can lead to what outcome?
Wace albarka ce za ku iya samu idan kuka yi aiki tuƙuru wajen tarbiyyartar da yaranku matasa don su bauta wa Jehobah?
Or the depressed soul who faithfully comes to meetings despite persistent feelings of worthlessness?
Ko kuma wani da yake baƙin ciki da ke zuwa taro babu fasawa duk da yadda yake ji kullum cewa bai cancanta ba?
It is similar to the illustration about the persistent host, which we discussed in the preceding article.
Yana kama da kwatanci na mai masauki da ya riƙa nacewa, da muka tattauna a talifin da ya gabata.
What can we learn from Jesus’ illustration about the persistent host?
Me za mu iya koya daga kwatancin da Yesu ya yi game da maƙwabci mai nacewa?
All of them make mistakes, and some have persistent weaknesses that they are working hard to control.
Dukansu suna kuskure kuma wasu suna da kasawa da suke ƙoƙari sosai su magance.
But what about problems that have already taken root and prove to be persistent?
To idan mun riga mun faɗa cikin matsalar da ta fi ƙarfinmu kuma ba za mu iya magance ta ba fa?
Although Jehovah is willing to answer our prayers, we should be persistent when praying. —1 John 5:14.
Ko da yake Jehobah yana shirye ya amsa addu’o’inmu, muna bukatar mu dage sa’ad da muke addu’a.—Luk 11:5, 13.
18 The illustration of the widow teaches us that there is a close link between prayer and faith and that our persistent prayers can counteract influences that could weaken our faith.
18 Kwatancin gwauruwa ya koya mana cewa akwai nasaba tsakanin addu’a da bangaskiya kuma idan muka nace a addu’armu hakan zai sa mu kawar da abin da zai sa bangaskiyarmu ta yi sanyi.
Persistent murmurers attach too much importance to their feelings or position, drawing attention to themselves rather than to God.
Masu gunaguni a kai a kai suna damuwa ainu da yadda suke ji ko matsayinsu, suna mai da hankali ga kansu maimakon ga Allah.
23 Helping people to wake up from spiritual sleep is an art and requires persistent effort.
23 Muna bukatar ƙwarewa sosai don mu ci gaba da taimaka wa mutane su soma bauta wa Jehobah.
11 In more recent decades, Christ’s followers have been further blessed with increased understanding about alcoholism, a condition involving persistent, addictive misuse of alcohol.
11 A shekarun baya bayan nan, mabiyan Kristi sun sami ƙarin haske game da yawan shan giya.
9, 10. (a) Illustrate why we need to be persistent in asking God for his spirit. (b) What question should we ask ourselves, and why?
9, 10. (a) Ka kwatanta dalilin da ya sa muke bukatar nacewa idan za mu roƙi Allah ya ba mu ruhunsa mai tsarki. (b) Waɗanne tambayoyi ne ya kamata mu yi wa kanmu, kuma me ya sa?
42:6) Satan put forth persistent efforts to destroy Jesus and prevent Jesus from completing his ministry on earth, but Jehovah safeguarded him until the appointed time for him to die.
42:6) Shaiɗan ya yi iya ƙoƙarinsa ya halaka Yesu kuma ya hana shi kammala hidimarsa a duniya, amma Jehobah ya kāre shi har lokacin da aka ƙayyade masa ya mutu.
You too may find that in response to your persistent prayers, ‘the peace of God that excels all thought will guard your heart and your mental powers.’ —Philippians 4:6, 7; Romans 12:12.
Kai ma zaka iske haka cikin mayas da martani ga addu’o’inka mara sauyewa, ‘salamar Allah da ke zarce dukan tunani zai tsare zuciyarka da kofofin hankalinka.’—Filibbiyawa 4:6, 7; Romawa 12:12.
So despite the persistent rebelliousness of unfaithful mankind, he has remained confident that some humans would respond to his love.
Saboda haka, duk da nacewa ta ’yan Adam wajen yin tawaye, ya tabbata cewa wasu ’yan Adam za su amsa ƙaunarsa.
Our incessant prayers, however, will help us to keep our lives on a spiritual course despite persistent problems, temptations, and discouragement.
Addu’o’inmu ba fasawa za su taimake mu mu bi da rayuwarmu a tafarki na ruhaniya duk da nacewar matsaloli, gwaji, da sanyin gwiwa.
5 This vivid illustration of a persistent man shows what our disposition should be when we pray.
5 Wannan kwatanci na mutumin da ya riƙa nacewa yana nuna mana yadda ya kamata mu yi a lokacin da muke addu’a.
13 Potiphar’s wife, however, was persistent, imploring him “day after day” to lie with her.
13 Amma matar Fotifar, ta nace, tana yi masa magana “yau da gobe” ya kwana da ita.
(Proverbs 3:12; 4:13) Furthermore, the persistent sinner likely presents a real danger to others in the congregation.
(Misalai 3:12; 4:13) Bugu da ƙari, wanda ya ci gaba da yin zunubi yana iya zama mugun haɗari ga ikilisiya.
(Ephesians 5:3-5) But what if such themes are accompanied by music that has a pleasing melody, a catchy rhythm, or a persistent beat?
(Afisawa 5:3-5) Amma idan cikin waƙa ce, da ke da daɗi, da kiɗa mai daɗi fa?