More actions
Created page with "(b) What do the Scriptures '''promise''' with regard to the effects of Adamic sin? (b) Wane '''alkawari''' Nassosi '''ya yi''' game da sakamakon zunubi na Adamu? <span class..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
(b) Wane '''alkawari''' Nassosi '''ya yi''' game da sakamakon zunubi na Adamu? | (b) Wane '''alkawari''' Nassosi '''ya yi''' game da sakamakon zunubi na Adamu? | ||

The fulfillment of that '''promise''' required that Jesus die and be brought back to life. —Gen. | The fulfillment of that '''promise''' required that Jesus die and be brought back to life. —Gen. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Wajibi ne Yesu ya mutu kuma a ta da shi daga matattu don wannan '''alkawarin''' ya cika.—Far. | Wajibi ne Yesu ya mutu kuma a ta da shi daga matattu don wannan '''alkawarin''' ya cika.—Far. | ||

10 Because Elijah had confidence in Jehovah’s '''promise''', he eagerly sought evidence that Jehovah was about to act. | 10 Because Elijah had confidence in Jehovah’s '''promise''', he eagerly sought evidence that Jehovah was about to act. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
10 Domin Iliya yana da tabbaci cewa Jehobah '''zai cika alkawarinsa''', ya yi ɗokin ganin alama cewa Jehobah ya kusa ya aikata. | 10 Domin Iliya yana da tabbaci cewa Jehobah '''zai cika alkawarinsa''', ya yi ɗokin ganin alama cewa Jehobah ya kusa ya aikata. | ||

As mentioned earlier, baptism symbolizes that you made a solemn '''promise''' to Jehovah himself. | As mentioned earlier, baptism symbolizes that you made a solemn '''promise''' to Jehovah himself. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Baftisma yana nuna wa mutane cewa ka yi '''alkawari''' mai muhimmanci ga Jehobah. | Baftisma yana nuna wa mutane cewa ka yi '''alkawari''' mai muhimmanci ga Jehobah. | ||

Before each of my adoptive parents died, I was able to tell them about the Bible’s '''promise''' of a resurrection to a paradise earth. | Before each of my adoptive parents died, I was able to tell them about the Bible’s '''promise''' of a resurrection to a paradise earth. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Kafin iyayen da suka ɗauke ni riƙo su mutu, na tattauna da kowannensu game da '''alkawarin''' da ke cikin Littafi Mai Tsarki na tashin matattu zuwa aljanna a duniya. | Kafin iyayen da suka ɗauke ni riƙo su mutu, na tattauna da kowannensu game da '''alkawarin''' da ke cikin Littafi Mai Tsarki na tashin matattu zuwa aljanna a duniya. | ||

(Isaiah 31:4) There is also a '''promise''': “Look! A king will reign for righteousness itself.” | (Isaiah 31:4) There is also a '''promise''': “Look! A king will reign for righteousness itself.” | ||
Line 33: | Line 33: | ||
(Ishaya 31:4) An kuma '''yi alkawari''': “DUBA, wata rana wani sarki za ya yi mulki cikin adalci.” | (Ishaya 31:4) An kuma '''yi alkawari''': “DUBA, wata rana wani sarki za ya yi mulki cikin adalci.” | ||

Do you remember the '''promise''' that Saul made? | Do you remember the '''promise''' that Saul made? | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Ka tuna da '''alkawarin''' da Saul ya yi? | Ka tuna da '''alkawarin''' da Saul ya yi? | ||

Jehovah makes this heartwarming '''promise''': “The meek will possess the earth, and they will find exquisite delight in the abundance of peace.” | Jehovah makes this heartwarming '''promise''': “The meek will possess the earth, and they will find exquisite delight in the abundance of peace.” | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Jehobah ya yi '''alkawari cewa''': “Masu tawali’u za su gāji ƙasar; za su faranta zuciyarsu kuma cikin yalwar salama.” | Jehobah ya yi '''alkawari cewa''': “Masu tawali’u za su gāji ƙasar; za su faranta zuciyarsu kuma cikin yalwar salama.” | ||

54:11, 17) That '''promise''' has proved reliable in the case of Jehovah’s people throughout the earth during these “last days.” | 54:11, 17) That '''promise''' has proved reliable in the case of Jehovah’s people throughout the earth during these “last days.” | ||
Line 51: | Line 51: | ||
54:11, 17) Hakan '''ya''' zama gaskiya a batun mutanen Jehobah a dukan duniya a cikin waɗannan “kwanaki na ƙarshe.” | 54:11, 17) Hakan '''ya''' zama gaskiya a batun mutanen Jehobah a dukan duniya a cikin waɗannan “kwanaki na ƙarshe.” | ||

6:10) Take to heart the '''promise''' he makes to all who fear him: “I will by no means leave you nor by any means forsake you.” —Heb. | 6:10) Take to heart the '''promise''' he makes to all who fear him: “I will by no means leave you nor by any means forsake you.” —Heb. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
6:10) Ka tuna da '''alkawarin''' da ya yi wa dukan waɗanda suke jin tsoronsa: “Daɗai ba ni tauye maka ba, daɗai kuwa ba ni yashe ka ba.”—Ibran. | 6:10) Ka tuna da '''alkawarin''' da ya yi wa dukan waɗanda suke jin tsoronsa: “Daɗai ba ni tauye maka ba, daɗai kuwa ba ni yashe ka ba.”—Ibran. | ||

Ideologies of this sort, often called prosperity theology, proliferate especially in Latin-American countries, such as Brazil, and people flock to churches that '''promise''' material blessings from God. | Ideologies of this sort, often called prosperity theology, proliferate especially in Latin-American countries, such as Brazil, and people flock to churches that '''promise''' material blessings from God. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Irin waɗannan ra’ayoyin, waɗanda a yawancin lokaci ana kiransu ilimin arziki, suna yaɗuwa sosai musamman a ƙasashen Latin-Amirka, kamar su Brazil, kuma mutane suna yin jerin gwano zuwa Cocin da '''aka''' faɗi cewa Allah '''zai''' ba da arziki. | Irin waɗannan ra’ayoyin, waɗanda a yawancin lokaci ana kiransu ilimin arziki, suna yaɗuwa sosai musamman a ƙasashen Latin-Amirka, kamar su Brazil, kuma mutane suna yin jerin gwano zuwa Cocin da '''aka''' faɗi cewa Allah '''zai''' ba da arziki. | ||

Thus, 2 Peter 3:13 foretells: “There are new heavens [God’s heavenly Kingdom] and a new earth [a new earthly society] that we are awaiting according to his '''promise''', and in these righteousness is to dwell.” | Thus, 2 Peter 3:13 foretells: “There are new heavens [God’s heavenly Kingdom] and a new earth [a new earthly society] that we are awaiting according to his '''promise''', and in these righteousness is to dwell.” | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Da haka, 2 Bitrus 3:13 ya annabta: “Amma bisa ga '''alkawarinsa''' muna jiran sababbin sammai [Mulkin Allah na samaniya] da sabuwar ƙasa [sabuwar jam’iyyar duniya], inda adalci zai yi zamansa.” | Da haka, 2 Bitrus 3:13 ya annabta: “Amma bisa ga '''alkawarinsa''' muna jiran sababbin sammai [Mulkin Allah na samaniya] da sabuwar ƙasa [sabuwar jam’iyyar duniya], inda adalci zai yi zamansa.” | ||

9 When Jerusalem was sacked in 607 B.C.E., Jeremiah, his secretary Baruch, Ebed-melech, and the loyal Rechabites saw the truth of Jehovah’s '''promise''' to Habakkuk. | 9 When Jerusalem was sacked in 607 B.C.E., Jeremiah, his secretary Baruch, Ebed-melech, and the loyal Rechabites saw the truth of Jehovah’s '''promise''' to Habakkuk. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
9 Lokacin da aka faɗā ma Urushalima a 607 K.Z., Irmiya sakatarensa Baruch, Ebed-melech, da kuma ’ya’yan Rechab masu aminci sun ga gaskiyar '''alkawarin''' Jehovah ga Habakkuk. | 9 Lokacin da aka faɗā ma Urushalima a 607 K.Z., Irmiya sakatarensa Baruch, Ebed-melech, da kuma ’ya’yan Rechab masu aminci sun ga gaskiyar '''alkawarin''' Jehovah ga Habakkuk. | ||

We can be certain that Jehovah’s '''promise''' of deliverance through the great tribulation will not fail us either. | We can be certain that Jehovah’s '''promise''' of deliverance through the great tribulation will not fail us either. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Mu ma za mu iya kasancewa da tabbaci cewa Jehobah zai '''cika alkawarin''' da ya yi cewa zai cece mu daga ƙunci mai girma. | Mu ma za mu iya kasancewa da tabbaci cewa Jehobah zai '''cika alkawarin''' da ya yi cewa zai cece mu daga ƙunci mai girma. | ||

22 Listen now to an even more wonderful '''promise'''. | 22 Listen now to an even more wonderful '''promise'''. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
22 Ka saurara yanzu ga '''alkawari''' mafi ban al’ajabi. | 22 Ka saurara yanzu ga '''alkawari''' mafi ban al’ajabi. | ||

Why does Jehovah '''promise''' his worshippers a reward? | Why does Jehovah '''promise''' his worshippers a reward? | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Me ya sa Jehobah ya yi wa bayinsa '''alkawari''' cewa zai albarkace su? | Me ya sa Jehobah ya yi wa bayinsa '''alkawari''' cewa zai albarkace su? | ||

Abraham’s offspring received the '''promise''' of a precious inheritance | Abraham’s offspring received the '''promise''' of a precious inheritance | ||
Line 99: | Line 99: | ||
’Ya’yan Ibrahim sun samu '''alkawarin''' gadō mai tamani | ’Ya’yan Ibrahim sun samu '''alkawarin''' gadō mai tamani | ||

The Bible repeatedly speaks about the elimination of death and God’s '''promise''' of everlasting life. —See the accompanying box, “Victory Over Death.” | The Bible repeatedly speaks about the elimination of death and God’s '''promise''' of everlasting life. —See the accompanying box, “Victory Over Death.” | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Littafi Mai Tsarki ya ambata sau da sau cewa za a kawar da mutuwa, kuma ya bayyana '''alkawarin''' da Allah ya yi wa mutane cewa za su iya rayuwa har abada.—Ka duba akwati mai jigon nan “Yin Nasara a Kan Mutuwa.” | Littafi Mai Tsarki ya ambata sau da sau cewa za a kawar da mutuwa, kuma ya bayyana '''alkawarin''' da Allah ya yi wa mutane cewa za su iya rayuwa har abada.—Ka duba akwati mai jigon nan “Yin Nasara a Kan Mutuwa.” | ||

That same '''promise''' is in effect today. | That same '''promise''' is in effect today. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Wannan '''alkawarin''' har ila na cika a yau. | Wannan '''alkawarin''' har ila na cika a yau. | ||

In this instance, though, God added a thrilling '''promise''': “I will make you a great nation.” | In this instance, though, God added a thrilling '''promise''': “I will make you a great nation.” | ||
Line 117: | Line 117: | ||
A wannan karon, Allah ya '''yi alkawari''' cewa: “Daga wurinka zan yi al’umma mai-girma.” | A wannan karon, Allah ya '''yi alkawari''' cewa: “Daga wurinka zan yi al’umma mai-girma.” | ||

Please note the '''promise''' God has made to mankind concerning this. | Please note the '''promise''' God has made to mankind concerning this. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
Don Allah ka lura da '''alkawarin''' da Allah ya yi wa ’yan Adam a kan wannan batun. | Don Allah ka lura da '''alkawarin''' da Allah ya yi wa ’yan Adam a kan wannan batun. | ||

10:19, 20) We read: “It was not through law that Abraham or his seed had the '''promise''' that he should be heir of a world, but it was through the righteousness by faith.” | 10:19, 20) We read: “It was not through law that Abraham or his seed had the '''promise''' that he should be heir of a world, but it was through the righteousness by faith.” | ||
Line 129: | Line 129: | ||
10:19, 20) Littafi Mai Tsarki ya ce: “Ba ta wurin shari’a ba '''alkawari''' ya zo ga Ibrahim ko ga zuriyarsa, shi zama magajin duniya, amma ta wurin adalci na bangaskiya.” | 10:19, 20) Littafi Mai Tsarki ya ce: “Ba ta wurin shari’a ba '''alkawari''' ya zo ga Ibrahim ko ga zuriyarsa, shi zama magajin duniya, amma ta wurin adalci na bangaskiya.” | ||

What '''promise''' by Jehovah shows his love and concern for us? | What '''promise''' by Jehovah shows his love and concern for us? | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Wane '''alkawari''' ne Jehobah ya yi da ya nuna cewa yana kaunar mu? | Wane '''alkawari''' ne Jehobah ya yi da ya nuna cewa yana kaunar mu? | ||

(Matthew 24:14; 28:19, 20) Such a course is sure to bring us true happiness, for the Scriptures '''promise''': “He who peers into the perfect law that belongs to freedom and who persists in it, this man, because he has become, not a forgetful hearer, but a doer of the work, will be happy in his doing it.” —James 1:25. | (Matthew 24:14; 28:19, 20) Such a course is sure to bring us true happiness, for the Scriptures '''promise''': “He who peers into the perfect law that belongs to freedom and who persists in it, this man, because he has become, not a forgetful hearer, but a doer of the work, will be happy in his doing it.” —James 1:25. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
(Matta 24:14; 28:19, 20) Irin wannan tafarki babu shakka zai kawo mana farin ciki na gaske, domin Nassosi sun '''yi alkawari''': “Wanda ya duba cikin cikakkiyar shari’a, shari’a ta ’yanci, ya lizima, shi kuwa ba mai-ji wanda ke mantawa ba ne, amma mai-yi ne wanda ke aikatawa, wannan za ya zama mai-albarka a cikin aikinsa.”—Yaƙub 1:25. | (Matta 24:14; 28:19, 20) Irin wannan tafarki babu shakka zai kawo mana farin ciki na gaske, domin Nassosi sun '''yi alkawari''': “Wanda ya duba cikin cikakkiyar shari’a, shari’a ta ’yanci, ya lizima, shi kuwa ba mai-ji wanda ke mantawa ba ne, amma mai-yi ne wanda ke aikatawa, wannan za ya zama mai-albarka a cikin aikinsa.”—Yaƙub 1:25. | ||

Further, Satan made this false '''promise''': “You will be like God, knowing good and bad.” | Further, Satan made this false '''promise''': “You will be like God, knowing good and bad.” | ||
Line 147: | Line 147: | ||
Ƙari ga haka, Shaiɗan ya '''yi''' ƙarya '''cewa''': “Za ku zama kamar Allah, kuna sane da nagarta da mugunta.” | Ƙari ga haka, Shaiɗan ya '''yi''' ƙarya '''cewa''': “Za ku zama kamar Allah, kuna sane da nagarta da mugunta.” | ||

Latest revision as of 07:53, 21 January 2022
(b) What do the Scriptures promise with regard to the effects of Adamic sin?
(b) Wane alkawari Nassosi ya yi game da sakamakon zunubi na Adamu?
The fulfillment of that promise required that Jesus die and be brought back to life. —Gen.
Wajibi ne Yesu ya mutu kuma a ta da shi daga matattu don wannan alkawarin ya cika.—Far.
10 Because Elijah had confidence in Jehovah’s promise, he eagerly sought evidence that Jehovah was about to act.
10 Domin Iliya yana da tabbaci cewa Jehobah zai cika alkawarinsa, ya yi ɗokin ganin alama cewa Jehobah ya kusa ya aikata.
As mentioned earlier, baptism symbolizes that you made a solemn promise to Jehovah himself.
Baftisma yana nuna wa mutane cewa ka yi alkawari mai muhimmanci ga Jehobah.
Before each of my adoptive parents died, I was able to tell them about the Bible’s promise of a resurrection to a paradise earth.
Kafin iyayen da suka ɗauke ni riƙo su mutu, na tattauna da kowannensu game da alkawarin da ke cikin Littafi Mai Tsarki na tashin matattu zuwa aljanna a duniya.
(Isaiah 31:4) There is also a promise: “Look! A king will reign for righteousness itself.”
(Ishaya 31:4) An kuma yi alkawari: “DUBA, wata rana wani sarki za ya yi mulki cikin adalci.”
Do you remember the promise that Saul made?
Ka tuna da alkawarin da Saul ya yi?
Jehovah makes this heartwarming promise: “The meek will possess the earth, and they will find exquisite delight in the abundance of peace.”
Jehobah ya yi alkawari cewa: “Masu tawali’u za su gāji ƙasar; za su faranta zuciyarsu kuma cikin yalwar salama.”
54:11, 17) That promise has proved reliable in the case of Jehovah’s people throughout the earth during these “last days.”
54:11, 17) Hakan ya zama gaskiya a batun mutanen Jehobah a dukan duniya a cikin waɗannan “kwanaki na ƙarshe.”
6:10) Take to heart the promise he makes to all who fear him: “I will by no means leave you nor by any means forsake you.” —Heb.
6:10) Ka tuna da alkawarin da ya yi wa dukan waɗanda suke jin tsoronsa: “Daɗai ba ni tauye maka ba, daɗai kuwa ba ni yashe ka ba.”—Ibran.
Ideologies of this sort, often called prosperity theology, proliferate especially in Latin-American countries, such as Brazil, and people flock to churches that promise material blessings from God.
Irin waɗannan ra’ayoyin, waɗanda a yawancin lokaci ana kiransu ilimin arziki, suna yaɗuwa sosai musamman a ƙasashen Latin-Amirka, kamar su Brazil, kuma mutane suna yin jerin gwano zuwa Cocin da aka faɗi cewa Allah zai ba da arziki.
Thus, 2 Peter 3:13 foretells: “There are new heavens [God’s heavenly Kingdom] and a new earth [a new earthly society] that we are awaiting according to his promise, and in these righteousness is to dwell.”
Da haka, 2 Bitrus 3:13 ya annabta: “Amma bisa ga alkawarinsa muna jiran sababbin sammai [Mulkin Allah na samaniya] da sabuwar ƙasa [sabuwar jam’iyyar duniya], inda adalci zai yi zamansa.”
9 When Jerusalem was sacked in 607 B.C.E., Jeremiah, his secretary Baruch, Ebed-melech, and the loyal Rechabites saw the truth of Jehovah’s promise to Habakkuk.
9 Lokacin da aka faɗā ma Urushalima a 607 K.Z., Irmiya sakatarensa Baruch, Ebed-melech, da kuma ’ya’yan Rechab masu aminci sun ga gaskiyar alkawarin Jehovah ga Habakkuk.
We can be certain that Jehovah’s promise of deliverance through the great tribulation will not fail us either.
Mu ma za mu iya kasancewa da tabbaci cewa Jehobah zai cika alkawarin da ya yi cewa zai cece mu daga ƙunci mai girma.
22 Listen now to an even more wonderful promise.
22 Ka saurara yanzu ga alkawari mafi ban al’ajabi.
Why does Jehovah promise his worshippers a reward?
Me ya sa Jehobah ya yi wa bayinsa alkawari cewa zai albarkace su?
Abraham’s offspring received the promise of a precious inheritance
’Ya’yan Ibrahim sun samu alkawarin gadō mai tamani
The Bible repeatedly speaks about the elimination of death and God’s promise of everlasting life. —See the accompanying box, “Victory Over Death.”
Littafi Mai Tsarki ya ambata sau da sau cewa za a kawar da mutuwa, kuma ya bayyana alkawarin da Allah ya yi wa mutane cewa za su iya rayuwa har abada.—Ka duba akwati mai jigon nan “Yin Nasara a Kan Mutuwa.”
That same promise is in effect today.
Wannan alkawarin har ila na cika a yau.
In this instance, though, God added a thrilling promise: “I will make you a great nation.”
A wannan karon, Allah ya yi alkawari cewa: “Daga wurinka zan yi al’umma mai-girma.”
Please note the promise God has made to mankind concerning this.
Don Allah ka lura da alkawarin da Allah ya yi wa ’yan Adam a kan wannan batun.
10:19, 20) We read: “It was not through law that Abraham or his seed had the promise that he should be heir of a world, but it was through the righteousness by faith.”
10:19, 20) Littafi Mai Tsarki ya ce: “Ba ta wurin shari’a ba alkawari ya zo ga Ibrahim ko ga zuriyarsa, shi zama magajin duniya, amma ta wurin adalci na bangaskiya.”
What promise by Jehovah shows his love and concern for us?
Wane alkawari ne Jehobah ya yi da ya nuna cewa yana kaunar mu?
(Matthew 24:14; 28:19, 20) Such a course is sure to bring us true happiness, for the Scriptures promise: “He who peers into the perfect law that belongs to freedom and who persists in it, this man, because he has become, not a forgetful hearer, but a doer of the work, will be happy in his doing it.” —James 1:25.
(Matta 24:14; 28:19, 20) Irin wannan tafarki babu shakka zai kawo mana farin ciki na gaske, domin Nassosi sun yi alkawari: “Wanda ya duba cikin cikakkiyar shari’a, shari’a ta ’yanci, ya lizima, shi kuwa ba mai-ji wanda ke mantawa ba ne, amma mai-yi ne wanda ke aikatawa, wannan za ya zama mai-albarka a cikin aikinsa.”—Yaƙub 1:25.
Further, Satan made this false promise: “You will be like God, knowing good and bad.”
Ƙari ga haka, Shaiɗan ya yi ƙarya cewa: “Za ku zama kamar Allah, kuna sane da nagarta da mugunta.”